fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Kano Aminu Ado

Mai martaba Sarkin kano ya nana ta cewa babu alakar cutar corona da yawan mace macen da ke faruwa a kano

Mai martaba Sarkin kano ya nana ta cewa babu alakar cutar corona da yawan mace macen da ke faruwa a kano

Kiwon Lafiya
Mai martaba sarkin kano Aminu Ado Beyaro ya bayyana cewa babu alakar mace macan da ke faruwa da cutar corona a jihar kano kamar yadda hukumar lafiya ta bayyana a cewar sa. Sarkin yayi wannan bayanin ne a ranar lahadi inda ya kira da al'ummar jihar kano da su cigaba da bin dokokin hukumar lafiya domin kare yaduwar cutar. Sa'annan yayi addu'ar neman rahama ga mamatan da suka mutu a wannan lokaci. Sama da mutane 640 ne dai aka rawaito sun mutu a gaza da sati 1 a jihar kano, lamarin da ke sanya shakku a zukatan al'umma. Haka zalika jihar ta fitar da adadin masu dauke da cutar corona da ya kai 77 inda aka samu mutuwar mutum guda.