fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Kano Fyade

An samu kararrakin fyade a jihar Kano guda 42 a tsakanin watan Janairu zuwa Mayu – A cewar jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar DSP Abdullahi Haruna

An samu kararrakin fyade a jihar Kano guda 42 a tsakanin watan Janairu zuwa Mayu – A cewar jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar DSP Abdullahi Haruna

Tsaro
Jihar kano ta samu kararrakin fyade a jihar kusan 42 daga watan Janairu zuwa Mayu. Rundunar ‘yan sanda a jihar  Kano ta ce ta samu rahoton fyade kusan 42 a cikin jihar tsakanin watan Janairu zuwa Mayu. Jami’in hulda da jama’a na rundunar 'yan sanda DSP Abdullahi Haruna, ne ya bayyana hakan yayin wata hira da aka yi dashi a ranar Alhamis a Kano. Haruna ya sanar da cewa, rundunar ta binciki wasu mutane 42 da ake zargi da aikata fyade a tsakanin wannan lokacin, ya kuma kara da cewa an gurfanar da wadanda ake zargin zuwa kotu a jihar. Ya ce, ƙididdigar laifukan fayden ya nuna  kashi 33.3 cikin ɗari na ayyukan fyaɗe an aikata su a cikin gine-ginen da ba a kammala ba su ba, da kuma kashi 17.7 a gonakin.   Kaso 15.6 cikin shaguna Kashi 15.6 cikin mazaunin waɗanda ake zargi da kashi ...