fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kano Ibadan

Shugaban kasa Buhari ya amince da fitar da dala miliyan $318 domin aikin titin dogo daga Ibadan zuwa Kano

Shugaban kasa Buhari ya amince da fitar da dala miliyan $318 domin aikin titin dogo daga Ibadan zuwa Kano

Siyasa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amice da fitar da Dala Miliyan Dari Uku da Sha Takwas domin aikin titin dogo daga Ibadan zuwa Kano. Kamar yadda Hadimin Shugaban Kasa Bashir Ahmad ya wallafa a shafin shi dake kafar sada zumunta. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1271870468266622978?s=20 Haka zalika a wani labarin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon ta’aziyya ga Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, bisa mutuwar babban dan uwansa, Dede Amaechi.