
BIDIYO: Wasan barkwanci tsakanin Kanawa da ‘Yan Kaduna yana daukan hankula a kafafen sada zumunta
Tun bayan kalaman gwamnan kaduna Malam Nasiru El Rufa'I cewa jihar Kaduna bazata bar 'yan jihar kano su shiga jihar taba, ya sanya cece kuce a kafafan sada zumunta inda mabiya shafukan keta bayyana ma banbantan ra'ayi a game da furucin gwamnan.
Wani Abu mai kama da wasan barkwanci inda aka bayyana wata a faifan wani bidiyo tana nuna alamar kuka inda take cewa "Ta shirya zuwa jihar kano domin zuwa Shofirait dan daukan hoto amma an hana su zuwa.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce a tsakanin kanawa da 'yan kaduna.
https://twitter.com/AtuTukur/status/1263531990021820417?s=20
https://twitter.com/AMuserh/status/1263586320070270979?s=20
https://twitter.com/muja_bosss/status/1263568783911813121?s=20
https://twitter.com/ImamMaleek2/status/1263594932616327170?s=20
https://t...