fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Kano KUST

Malamai 17 daga Jami’ar KUST A Jihar Kano Sun Samu Darajar kaiwa Matsayin Farfesa

Malamai 17 daga Jami’ar KUST A Jihar Kano Sun Samu Darajar kaiwa Matsayin Farfesa

Siyasa
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST) Wudil ta daukaka darajar malamai 17 zuwa ga matsayin furofesoshi. Mataimakin Shugaban Sashin Watsa Labarai da al'amuran Jama’a na Jami’ar, Abdullahi Datti Abdullahi ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a. Malaman da suka samu Darajar kaiwa matakin sune  kamar haka: Nuruddeen Umar Bashir, Olu Adeshola Famade, Alhassan Musa Hassan, Sani Muhammad Yahaya, Abubakar Musa, da Ado Mukhtar Bichi. Saad Muhammad, Maitama  Abubakar Yusuf Hotoro, Umar Ibrahim, da Sanusi Yakubu Ahmad. Hassan Usman Jamo, Muhammad Alhaji, Nuruddeen Muhammad Musa, Ado Abdu, Murtala Sule Dambatta, Mahdi Lawan Yakubu tare da Abdullahi Muhammad D/ Kudu. Mista Abdullahi ya bayyana cewa, Mataimakin Shugaban Jami'ar Shehu Alhaji Ya taya daukacin Malaman da darajarsu ta Kai m...