fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Kano Pillars

Daukar matashi dan kasar Amurka da Kano Pillars ta yi ya dauki hankula sosai

Daukar matashi dan kasar Amurka da Kano Pillars ta yi ya dauki hankula sosai

Wasanni
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta dauki matashin dan kwallo dan asalin kasar Amurka a cikin tawagarta ta 'yan kasa da shekaru 15.   Mahaifinsa ne ya kaiwa kungiyar shi bayan an cimma matsaya tsakaninsu. Basu dade da dawowa Najeriya da zama ba. Matashin me suna Neuer Abraham an ganshi da mahaifinsa da wakilan kungiyar sun dauki hoto.   Manajan kungiyar, Sani Abubakar Sadauki ya bayyana cewa matashin jajirtaccene.