fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kanye west

Shahararren mawakin Amurka kuma dan takarar shugaban kasa, Kanye West ya goyi bayan kawo karshen SARS

Shahararren mawakin Amurka kuma dan takarar shugaban kasa, Kanye West ya goyi bayan kawo karshen SARS

Siyasa
A yayin da matasa, musamman daga kudancin Najeriya ke ci gaba da kiraye-kirayej kawo karshen SARS duk da cewa hukukar 'yansanda ta soke Rundunar, suna ci gaba da samun goyon baya har daga kasashen waje.   A baya munji yanda dan kwallon Arsenal, Mesut Ozil ya goyi bayan kawo karshen SARS da kuma yanda wasu 'yan kwallon Chelsea suka suka goyi bayan hakan. A wannan karin shahararren mawakin kasar Amurka wanda kuma ke takarar shugaban kasa, Kanyr West ne ya fito yana goyon bayan matasan Najeriya akan kawo karshen SARS din.   Ya Rubuta a shafinsa na Twitter cewa, ina tare da 'yan uwana na Najeriya kan kawo karshen cin zarafin da 'yan sanda ke yi, dolene gwamnati ta amsa koken jama'a.   I stand with my Nigerian brothers and sisters to end police brutality,...
Mawaki Kanye West ya shiga takarar shugabancin kasar Amurka

Mawaki Kanye West ya shiga takarar shugabancin kasar Amurka

Siyasa
Tauraron mawakin kasar Amurka, Kanye West ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar neman shugabancin kasar Amurka.   West ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter a daren jiya, Asabar inda ya ce" Dole mu tabbatar da Alkawarin Amurka ta hanyar yarda da Allah, Hadin kai da hangen nesa wajan ci gaba" "Zan yi takarar shugabancin kasar Amurka"   Attajirin mawakin wanda ke auren sananniyar kafafen sada zumunta da na Labarai, Kimberly Kardashian ya shiga siyasa a shekarun da suka gabata inda aka ga yayi taruka da dama da shugaban kasar Amurka me ci, Donald Trump.