fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kareem Benzema

Benzema na shirin lashe kyautar Pichichi duk da cewa ba shine ke bugawa Madrid penariti ba

Benzema na shirin lashe kyautar Pichichi duk da cewa ba shine ke bugawa Madrid penariti ba

Wasanni
A shekaru da dama Benzema yana sadaukar da kyautar Pichichi wadda aka baiwa dan wasan daya fi zira kwallaye masu yawa a kasar Sifaniya wa  Cristiano Ronaldo da kuma Lionel Messi, amma a wannan kakar ya shirya lashe kyautar bayan ya zamo dan wasan dan wasan mafi zura kwallaye masu yawa a gasar La Liga. Real Madrid ta dade tana neman dan wasan da zai maye gurbin Cristiano Ronaldo tun bayan komawar shi Juventus, amma yanzu tauraron dan wasanta na kasar Faransa ya maye gubin nashi yayin da yaci kwallaye 8 a gasar La Liga kuna yaci hudu a gasar Champions League. Wani abun burgewa shine Benzema ba shine dan wasan daya ke bugawa Madrid bugun daga kai sai gola ba, kawai sai dai yana bugawa ne a lokutan da aka buaci hakan kuma bai taba bararwa ba inda yaci 11 a ganadaya 11 daya bugawa kungiya...
Benzema ya zamo dan wasa na biyar a cikin jerin sunayen yan wasan da suka fi cin kwallaye masu yawa a kungiyar Madrid

Benzema ya zamo dan wasa na biyar a cikin jerin sunayen yan wasan da suka fi cin kwallaye masu yawa a kungiyar Madrid

Wasanni
Daren jiya ya faranta ran kungiyar Real Madrid sosai saboda nasarar da suka yi a wasan da suka buga tsakanin su da Valencia har 3-0, wanda hakan yasa suka cigaba da fafatawa da Barcelona a saman teburin gasar La Liga yayin da Barca suka wuce su da maki biyu kacal. Marco Asensio yayi nasarar cin kwallo daya a daren jiya bayan ya warke daga raunin daya ke fama da shi har na tsawon watannin 11. Shima Karim Banzema yayi nasarar zira kwallaye har guda biyu a daren jiyan. Kwallon da Benzema yaci ta biyu tasa ya kerewa Ferenc Puskas kuma ya zamo dan wasa na biyar a cikin jerin sunayen yan wasan da suka fi sauran yan wasan kungiyar Madrid cin kwallaye masu yawa, yayin da kwallayen nashi suka kai 243. Benzema ya shiga kungiyar Real Madrid yana dan shekara 21 a shekara ta 2009 d...
Madrid 3-0 Valencia:Bidiyon Burgewar da Banzema yayi tasa ya samu kashi 9 bisa 10 yayin da shima Asensio yayi nasarar cin kwallo daga dawowar shi kan aiki

Madrid 3-0 Valencia:Bidiyon Burgewar da Banzema yayi tasa ya samu kashi 9 bisa 10 yayin da shima Asensio yayi nasarar cin kwallo daga dawowar shi kan aiki

Wasanni
Kwallayen da Karim Banzema yaci har guda biyu da kwallon da Marco Asensio yaci bayan ya warke daga rauni sun taimakawa Madrid wajen yin nasara akan Valencia yayin da suka tashi 3-0. Golan Madrid da na Valencia gabadaya sunyi kokari sosai kafin aje hutun rabin lokaci yayin da golan Valencia yayi nasarar cire kwallon Hazard, shima Courtois yayi yunkurin kwallo Rodrigo kafin dan wasan Valencia yaci wata kwallo wadda ta kasance offside. Kalli bidiyon kwallon Benzema a kasa: https://twitter.com/warsamefooty/status/1273735675599294465?s=19 https://twitter.com/Benzema/status/1273756516819099648?s=19 Bayan awa daya Banzema yayi nasarar jefa zira kwallo cikin ragar Valencia yayin da shima Aensio yayi nasarar jefa tashi kwallon cikin wasu dakikai bayan an dakko shi daga ...
Bidiyo: Kareem Benzema ya taya Musulmi barka da Sallah

Bidiyo: Kareem Benzema ya taya Musulmi barka da Sallah

Wasanni
Tauraron dan kwallon kafar kasar Faransa me bugawa kungiyar Real Madrid wasa,Kareem Benzema kenan a wannan hoton bidiyon yake taya musulmai murnar Sallah. Benzema ya saka sakon taya murnar Sallah ne a shafinshi na sada zumunta inda da dama suka amsa da kuma mayarmai da sakon. https://www.instagram.com/p/CAkXoq8pW5i/?igshid=1bifjl0a8fgmy Benzema dai na daya daga cikin taurarin kwallon kafa Musulmai dake jan zarensu a kasar Sifaniya.
Paris saint German na harin siyan Karim Banzema daga Real Madrid dan ya maye gurbin Edinson Cavani

Paris saint German na harin siyan Karim Banzema daga Real Madrid dan ya maye gurbin Edinson Cavani

Wasanni
Karim Banzema ya kasance tsohon dan wasan gaba na Lyon, ya koma kungiyar Real Madrid a shekara ta 2009 yayin dan wasan mai shekaru 32 yayi nasarar lashe gasar champions lig har sau hudu kuma yaci kwallaye guda 150 na gasar La Liga.   Manema labarai na Mundo Deprotivo sun ce kungiyar Paris saint German suna harin siyan tauraron Madrid din domin ya maye masu girbin Edinson Cavani, saboda cavani yace zai bar kungiyar a kyauta da zarar kwantirakin shi ya kare a karshen wannan kakar wasan. PSG suna fuskantar gagarumar matsala wajen siyan dan wasan saboda yana da matsayi a kungiyar yayin da yakai tsawon shekaru 11 yana wasa tare da su kuma zidane yana son shi sosai. Madrid suna harin siyan tauraron Tottenham Harry Kane da kuma zakaran Bayern Munich Robert Lewandowski. Sa...