
Karim Benzema ya sabunta kwantirakin shi a Real Madrid
Tauraron dan wasan Faransa dake taka leda a kungiyar Real Madrid, Karim Benzema ya sabunta kwantirakin shi da kungiyar na tsawon shekaru biyu.
A ranar juma'a ne kungiyar Real Madrid ta bayyana wannan labarin a shafinta na yanar gizo.
Inda tace Madrid tare da Benzema sun amince akan sabunta kwantirakin dan wasan domin ya cigaba da wasa tare da ita na tsawon kakanni biyu, wanda zai kare ranar 30 ga watan yuni shekarar 2023.
Benzema extends contract with Real Madrid
France international, Karim Benzema, has extended his contract with Real Madrid which will see him remain at the club for the next two years.
This was disclosed in a statement issued on the club’s website on Friday.
“Real Madrid C.F. and Karim Benzema have agreed to an extension of the player’s contract and...