fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Karin Farashin man fetur

Da Duminsa: Bayan Allah wadai, Gwamnati ta janye bayanan karin kudin Man fetur

Da Duminsa: Bayan Allah wadai, Gwamnati ta janye bayanan karin kudin Man fetur

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta goge bayanan dake nuna cewa za'a kara darashin man Fetur zuwa Naira 212.   Hukumar dake kula da kayyade farashin man fetur,  PPPRA ta saki bayanan dake bayyana karin kudin man fetur din a jiya, Alhamis.   Saidai sake duba bayanan sun nuna cewa an ciresu daga shafin hukumar, saidai zuwa yanzu babu bayanin dalilin yin hakan.   The template showed that the retail price of petrol would sell between the market band of N209.61 and N212.61. Marketers usually sell at the upper band. With ex-depot price standing at N206.42 per liter, the March template showed that the landing cost for petrol per liter is N189.61. The controversial template was previously accessible using this link; http://pppra.gov.ng/pms-guiding-price-for-march-2021/. ...
Buhari na gasa mana aya a hannu>>’Yan Najeriya suka yi martani kan karin farashin man fetur

Buhari na gasa mana aya a hannu>>’Yan Najeriya suka yi martani kan karin farashin man fetur

Siyasa
'Yan Najeriya sun caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan kara kudin man fetur zuwa Naira 212 akan kowace lita.   Hutudole ya ruwaito muku cewa, hukumar dake kula da kayyade farashin man fetur,  PPPRA ce ta bayyana haka a sanarwar data fitar Ranar Alhamis.   Ta bayyana cewa, dalilin hakan shine yanda kasuwa ta canja. Hakan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da kamfanin mai na kasa, NNPC ya bayar da tabbacin cewa ba za'a yi karin Farashin man ba.   'Yan Najeriya da dama sun shafukan sada zumunta inda suka rika bayyana takaicinsu akan lamarin, wasu da dama sun bayyana cewa gwamnatin shugaba Buhari ta na gasa musu aya a hannu.   Wasu kuma sun koka da cewa hakan zai kawo hauhawar farashin kayan Masarufi. @Islimfit “Woke up to the news of PPPRA...
Farashin Man fetur ya tashi zuwa Dala 71.28 a kasuwannin Duniya

Farashin Man fetur ya tashi zuwa Dala 71.28 a kasuwannin Duniya

Kasuwanci
Farashin gangar danyen man fetur ta tashi zuwa Dala 71.28 a kasuwannin Duniya. Hakan na zuwane bayan da kungiyar kasashe masu samar da Man Fetur ta OPEC dama wanda basa cikin kungiyar suka ki amincewa su kara yawan man da suke fitarwa.   Kamin daukar wanna mataki na OPEC, farashin danyen man yana akan Dala 65 ne.   Saidai bayan daukar wancan mataki, Farashin man Brent, wanda shine ake auna man Najeriya akanshi, ya tashi zuwa wannan sabon farashi.   Specifically, while the price of Brent increased from $65 to the current $71.28 per barrel, the price of Nigeria’s Bonny Light, hovers at $67.69 per barrel, showing an excess of almost $30 as the nation’s 2021 budget was based on $40 and 1.8 million barrels per day, mb/d, including Condensate.
Mun ji dadi da kungiyoyin kwadago suka amince da karin kudin Man Fetur, yanzu zamu tattauna dasu akan karin kudin wutar lantarki>>Gwamnati

Mun ji dadi da kungiyoyin kwadago suka amince da karin kudin Man Fetur, yanzu zamu tattauna dasu akan karin kudin wutar lantarki>>Gwamnati

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana farin cikinta da Allah yasa kungiyoyin kwadago suka amince da cire tallafin man fetur.   Tace yanzu maganar karin kudin Wutar Lantarki ne za'a tattauna da kungiyoyin kwadagon. Gwamnatinn ta kuma godewa kungiyoyin gwadagon da suka fahimci halin da ake ciki suka janye zanga-zangar da suka yi niyyar yi da kuma yajin aiki. Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace amma makiyan Najeriya da 'yan Adawa basu ji dadin wannan lamari ba inda suka rika kiran kungiyar kwadagon da sunaye da kuma zarginta da cin amanar 'yan Najeriya.   Ga kadan daga cikin abinda ya fada a Tutance.   “Since Organized Labour toed the path of sense and sensibility last week, seeing reason with the imperati...