fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Karin Kufin wutar lantarki

A yanzu dai gwamnati ba zata iya kara kudin wutar lantarki ba>>NLC

A yanzu dai gwamnati ba zata iya kara kudin wutar lantarki ba>>NLC

Uncategorized
Kungiyar kwadago ta kasa ta bayyana cewa a yanzu gwamnati ba zata iya kara kudin wutar Lantarki ba saboda alkawarin da suka yi da ita.   Kungiyar tace a zamansu na farko akwai gyare-gyaren da aka yadda ayi a cikin kudin cutar qanda kuma a kansu ne za'a tsaya. Mataimakin kungiyar ta kasa Joe Ajaero ne ya bayyana haka ga manema labarai inda yace gwamnatin ba zata koma kan farashin data kara ba wanda ya jawo cece-kuce.   “NERC is not reverting to the tariff that led to the outcry. Rather, it would commence the implementation of these adjustments that were done pending when we are going to make further findings. “So, they are going to revert to these adjustments that we have made and not the September 1, 2020 tariff hike, which they had approved earlier. The NER...