
TURA TA KAI BANGO: Jama’ar Gari Sun Yi Fito-Na-Fito Da ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina
A tsakyar daren jiya Litinin mahara suka dirar wa kauyan Sabuwar Unguwa dake garin Dandume a jihar Katsina, inda maharan suka dauki mutane uku.
Saidai al'ummar garin sun yi ta maza sun jajirce sun kwato su har ma sun samu nasarar kashe daya daga cikin maharan.
Rariya.