fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Kasar Amurka

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya ware rana ta Musamman dan bikin nuna ‘yan Luwadi da Madigo

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya ware rana ta Musamman dan bikin nuna ‘yan Luwadi da Madigo

Siyasa
A karin Farko,Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya sanar sakawa doka hannu wadda ta ware ranar 31 ga watan Maris a matsayin ranar bikin nuna masu madigo da Luwadi.   Ranar za'a rika amfani da ita wajan wayar da kan al'umma musamman dam ganin an daina nunawa maau Madigo da Luwadi wariya.   Biden yace har yanzu masu auren jinsi na fuskantar Wariya da kin baau aiki da sauransu. Ya bayyana cewa dalili kenan na yin wannan doka. “Their trailblazing work has given countless transgender individuals the bravery to live openly and authentically,” Biden wrote. “This hard-fought progress is also shaping an increasingly accepting world in which peers at school, teammates and coaches on the playing field, colleagues at work, and allies in every corner of society are standing ...
Kasar Amurka ta yi magana kan kisan daliban Zakzaky inda ta zargi gwamnatin tarayya da rashin Adalci

Kasar Amurka ta yi magana kan kisan daliban Zakzaky inda ta zargi gwamnatin tarayya da rashin Adalci

Uncategorized
Wani rahoton Amurka kan batun kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya cikin shekara ta 2020 ya ce har yanzu babu wani ƙarin bayani kan binciken gwamnatin tarayya ko kama wasu da hannu a kashe-kashen da sojojin ƙasar suka yi wa mabiya Shi'a ta Harka Islamiyya ta Sheikh Ibrahim Zakzaky. Amurka ta ce kamata ya yi a ce zuwa yanzu Najeriya na da wani ƙarin bayani da za ta iya yi wa duniya a kan zargin da ake yi wa dakarun sojin ƙasar na kisan almajiran Zakzaky kimanin 347, da kuma binne su a manyan kaburbura don boye abin da aka aikata. Rahoton ya kuma yi dogon sharhi kan take haƙƙin ɗan adam a shekara ta 2020, kama daga kan wanda ake samu a tsakanin jami'an tsaron kasar da kuma kungiyoyin 'yan tada kayar baya. A wasu bangarorin kuma ya kalli cigaban da aka samu kan kokarin...
A Shirye Muke mu taimakawa Najeriya a daina satar Dalibai idan tana bukatar hakan>>Kasar Amurka

A Shirye Muke mu taimakawa Najeriya a daina satar Dalibai idan tana bukatar hakan>>Kasar Amurka

Tsaro
Kasar Amurka ta nuna damuwa kan yawaitar datar dalibai a Najeriya inda tace idan Najeriyar na da bukata,  zata taimaka a daina satar daliban.   Sanarwar hakan ta fito ne daga ofishin Kasar ta Amurka dake kula da harkokin kasashen Africa, ta shafinsu na sada zumunta.   Wakilin kasar Amurkar, Michael Gonzales ne ya bayyana haka inda yace abin yana damunsu. “We are disgusted with the mass kidnapping of school children in Nigeria,” Micheal Gonzales, Deputy Assistant Secretary, Bureau of African Affairs, told participants at the briefing. “The U.S. is ready to provide the appropriate support to the Nigerian government if requested to do so.”
Hotunan yanda ake layin dibar ruwa a Texas ta kasar Amurka

Hotunan yanda ake layin dibar ruwa a Texas ta kasar Amurka

Siyasa
Mutane Miliyan 1.3 ne har yanzu ke fama da matsalar karancin ruwa a yankuna 200 dake jihar Texas ta kasar Amurka.   A ranar litinin, mutane Miliyan 8 ne suka yi fama da rashin ruwan inda a ranar Talata suka ragu zuwa mutane Miliyan 3.4, a ranar Lahadi kuma Miliyan 9 ne suka fada waccan Matsala.   Wannan matsala ta faru ne sanadiyyar tsananin sanyi da aka yi da yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 24. Sannan kuma suka fada Duhu saboda rashin wutar lantarki.    
Ka dai ga abinda ya faru a Amurka dan haka ka dauki Darasi>>PDP ta gayawa Shugaba Buhari

Ka dai ga abinda ya faru a Amurka dan haka ka dauki Darasi>>PDP ta gayawa Shugaba Buhari

Siyasa
Jam'iyyar PDP ta jawo hankalin shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan ya dauki darasi da abinda ya faru a kasar Amurka.   Ta bayyana cewa lamarin ya kamata yasa shugaba Buhari ya inganta ayyukan gwamnati da zasu gyara harkar Dimokradiyyar Najeriya.   Tace kuma tana kira ga shugaban kasar da ya daina nuna son kai sannan kuma suma 'yan Majalisa musaman na APC su rika aikin da zai amfani 'yan Najeriya. “Our party, therefore, urges the Buhari Presidency to check all acts that weaken our institutions and encourage the manipulation of our security, judiciary, legislative and electoral bodies.   “Mr President should take steps to ensure reforms that would strengthen our system, including ending all acts of nepotism in appointments into such sensitive instituti...
Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya a gaba yanzu>>Kasar Amurka

Yaki da Boko Haram ne babban abinda muka sanya a gaba yanzu>>Kasar Amurka

Tsaro
Kasar Amurka ta bayyana cewa babban abinda ta saka a gaba yanzu shine yaki da Boko Haram da takwararta ISWAP.   Jakadiyar kasar Amurka a Najeriya, Mary Beth Leonard tace kasarta zata ci gaba da daukar matakai akan wanda kewa Dimokradiyya da harkar zabe zagon kasa a Najeriya.   Tace babu kasar da zata ci gaba da matsalar tsaro inda tace kasarta na shirin hadaka da Najeriya wajan baiwa dakarunta horo da sayar mata da kayan yaki. “Countering Boko Haram and ISIS-West Africa remain top priorities for both of our nations.  Maritime security cooperation, through joint exercises such as Obangame Express, demonstrate the strength of our partnership to end piracy and encourage economic activity in the Gulf of Guinea.”
Da Duminsa:Sojojin Kasar Amurka sun shigo Najeriya, sun kashe ‘yan Bindiga 6 da kubutar da dan kasarsu

Da Duminsa:Sojojin Kasar Amurka sun shigo Najeriya, sun kashe ‘yan Bindiga 6 da kubutar da dan kasarsu

Tsaro
Sojojin Amurka dake shahararriyar Rundunarnan ta SEAL sun shiga Arewacin Najeriya inda suka kubutar dan kasar da wasu 'yan Bindiga suka yi garkuwa dashi.   'Yan Bindigar sun sace dan kasar Amurkar ne a kasar Nijar inda suka shigo Dashi Najeriya, an dauko sojojin na Amurka inda aka kaisu yankin suka kuma binciko suka kashe 6 daga cikin wanda suka yi garkuwa da dan kasar tasu suka kubutar dashi.   Harin ya farune a yau, 31 ga watan October, kamar yanda ma'aikatar tsaro ta kasar, Pentagon ta sanar inda tace tana godiya ga abokanta na kasa da kasa da suka bada hadin kai wajan wannan aikin.   Kasar tace zata ci gaba da kare muradun ta a ko ina a fadin Duniya. An sace dan kasar Amurkar a garin Massalata amma ba'a bayyana inda aka kawo shi ba a Najeriya. Sanarwar ...
Kasar Amurka ta yi Allah wadai da kashe masu zanga-zangar SARS

Kasar Amurka ta yi Allah wadai da kashe masu zanga-zangar SARS

Siyasa
Kasar Amurka ta yi magana akan zargin kisan masu zanga-zangar SARS inda tace bai kamata a budewa masu zanga-zangar wuta ba.   Ta bayyana cewa zanga-zanga 'yanci ne na dan kasa wanda ya kamata a kareshi kuma tana kira ga jami'an tsaro su daina harbin masu zanga-zangar. Tace tana fatan gwamnati zata hukunta wanda suka yi kisan. Hakan ya fitone daga bakin sakataren harkokin wajen Amurkar, Mike Pompeo.   Yace suna mika sakon ta'aziyya ga iyalan mamatan.   “The United States strongly condemns the use of excessive force by military forces who fired on unarmed demonstrators in Lagos, causing death and injury.   “We welcome an immediate investigation into any use of excessive force by members of the security forces. Those involved should be held t...
FBI sun dakile yunkurin garkuwa da wata Gwamna da kuma yi mata Juyin Mulki a Amurka

FBI sun dakile yunkurin garkuwa da wata Gwamna da kuma yi mata Juyin Mulki a Amurka

Siyasa
Jami'an tsaro na FBI a kasar Amurka sun dakile wani yunkuri na yiwa gwamnan jihar Michigan,  Gretchen Whitmer juyin Mulki ta hanyar yin garkuwa da ita.   Bincike ya nuna cewa mutane 6 din da aka kama har sun gano gidan da gwamnan ke hutawa inda suka dasa bama-bamai a kusa dashi. Wanda ake zargi sune Adam Fox, Barry Croft, TY Garbin, Kaleb Franks, Daniel Harris, da kuma Brandon Kaserta, kamar yanda wgntv.com ta ruwaito.   Mutanen sun shirya wannan ta'asane kamar yanda wakilin FBI ya bayyana saboda yanda gwamnan ta bada umarnin rufe kasuwanci saboda zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.   Sun shirya cewa idan suka je suka kamata zasu tarwatsa wata gadar dake kusa da gidan hutun nata ta yanda zasu samu lokacin tserewa da ita kamin 'yansanda su kai garesu. ...
A Gudanar Da Sahihin Zabe A Ondo Kamar Yadda Aka Yi A Jihar Edo>>Gargadin Kasar Amurka Ga Nijeriya

A Gudanar Da Sahihin Zabe A Ondo Kamar Yadda Aka Yi A Jihar Edo>>Gargadin Kasar Amurka Ga Nijeriya

Siyasa
Amurka ta bukaci masu ruwa da tsaki su ci gaba da aikin tabbatar da zabe mai sahihanci da adalci da kwanciyar hankali a jihar Ondo. Ta jadada fatan ganin an bi tsarin dimokradiya, tare da hadin-kan hukumar INEC da jam'iyyun siyasa da jami'an tsaro wajen daukan mataki da tabbatar da cewa zaben ya gudana cikin kwanciyyar hankali da adalci ga al'ummar jihar.   Amurka ta ce zata cigaba da mutunta alaka tsakaninta da Najeriya wajen aiki tare domin cimma murdai da wanzuwar al'umomin kasashen guda biyu.