fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Kasar China

Tun bayan zuwan Coronavirus/COVID-19, Kasar China ta samu habakar kasuwancin kasa da kasa data dade bata samu irinsa ba

Tun bayan zuwan Coronavirus/COVID-19, Kasar China ta samu habakar kasuwancin kasa da kasa data dade bata samu irinsa ba

Siyasa
Kasar China ta fitar da kaya zuwa kasashen waje da yawa tun bayan zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 wanda rabon data ga irin wannan habakar kasuwanci tun shekaru kusan 20 da suka gabata.   Saidai kuma kayan da itama take saye daga kasashen waje su karu sosai.   Kayan wutar lantarki da kuma takunkumin rufe baki da hanci na daga cikin abubuwan da kasar ta China ta fitar sosai a wannan shekarar.   Kasar ta samu habakar fitar da kayan Amfani zuwa kasashen waje da kaso 60.6 sannan kuma ta shigar da kayan amfani daga kasashen waje zuwa kasarta da kaso 22.2. China’s export growth jumped to the highest in over two decades, official data showed Sunday, with imports also surging in a sharp bounceback from the coronavirus outbreak that had brought activity to a ...
Ba za’a samu ci gaba ba idan babu abubuwan raya kasa>>Shugaba Buhari

Ba za’a samu ci gaba ba idan babu abubuwan raya kasa>>Shugaba Buhari

Siyasa
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba za'a samu ci gaba ba idan babu kaya abubuqan raya kasa ba.   Ya bayyana hakane a yayin da ya karbi bakoncin Ministan Harkokin waje na kasar China, Mr. Wang Yi a fadarsa dake babban birnin tarayya, Abuja.   Shugaba Buhari ya godewa kasar China wajan taimakawa Najeriya gina tituna  jirgin kasa dana Mota, da Inganta harkar tsaro da sauransu.   Yace Najeriya zata ci gaba da mutunta alkawarin dake tsakaninta da kasar China. “No sustainable development possible without adequate infrastructure, says President Buhari as he meets China’s state councillor.”   “We thank China for its support to us in various ways; in building of rail, road, power, defence, and many others. You are helping us to reduce...
Tattalin arzikin China na ci gaba da habaka yayin da na kasashe ke ci gaba da durkushewa

Tattalin arzikin China na ci gaba da habaka yayin da na kasashe ke ci gaba da durkushewa

Siyasa
Rahoton tattalin arzikin kasar China na watan October ya nuna cewa kasar na samun Murmurewa daga matsalar tattalin arziki data fada dalilin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.   Kayan da ake shigarwa kasar China sun samu habaka da kaso 4.7 yqyin da kayan da suke futarwa zuwa kasashen waje suka karu da kaso 11.4 idan aka kwatanta da shekarar data gabata.   Tattalin arzikin China yayi kasa da kaso 6.8% dalilin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 wanda hakan yasa dole aka kulle Miliyoyin mutane a gida.   Saidai Chinar ta dauki matakan dakile dawowar cutar inda ta himmatu wajan yiwa mutanen kasarta gwaji da kuma hana wasu kasashe shiga kasarta.   Kasashen Duniya na ta rige-rigen zuwa China dan siyo kayayyakin kiwon lafiya saboda yanda Cutar Coronavirus/CO...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da amincewa da sharadin kwace iko da wani yankin kasarnan idan ta kasa biyan China bashin data karba

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da amincewa da sharadin kwace iko da wani yankin kasarnan idan ta kasa biyan China bashin data karba

Siyasa
A zaman tattunawar da aka yi tsakanin majalisa da gwamnatin tarayya, Ministan Sufuri,  Rotimi Amarchi da Minitar Kudi da tsare-tsaren kasafin Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad sun tabbatar da sharadin baiwa kasar Chaina iko da wani sashe na kasarnan idan Najeriya ta kasa biyan bashin da zata karbo daga kasar.   Bashin dai za'a yi amfani dashine wajan gina Titunan jirgin kasa a fadin Najeriya wanda sharuddan karbar bashin suka jawo cece-kuce.  Hutudole ya fahimci shugaban kwamitin majalisar dake kula da bin ka'idar karbar Bashi, Nicholas Ossai yayi gargadin cewa wakilan gwamnatin da suka sakawa sharadin hannu basu san abinda ya kunsa ba. Ya bayyana cewa bawai da gwamnatin APC suke fada ba ko kuma bashin da za'a karbo daga kasar China ba amma irin wannan ya zama dabi'ar wakilan g...
Yanda Kasar China ke takurawa Musulman Uighur cin Alade da yin tsarin Iyali

Yanda Kasar China ke takurawa Musulman Uighur cin Alade da yin tsarin Iyali

Siyasa
Wasu sabbin Rahotanni sun bayyana cewa kasar China na takurawa musulman Uighur dake yakin Xinjiang yin tsarin haihuwa ba tare da son ransu ba.   Wani rahoto dag Daily Mail ya ruwaito wata mata, Zumret Dawud inda ta bayyana damuwa da cewa taje gurin Likita ya dubata, bayan an dubata kawai sai taji ashe ya daure mata mahaifane bata iya sake haihuwa. Tace ta ji bacin rai sosai dan ta so ta sake samun da Namiji. Amma gashi yanzu ba dama.   Rahoton ya kuma cewa ana tursasawa musulman Uighur cin Naman Alade a bikin Dragon Festival da ake duk shekara wanda bikine na masu bautar gumaka da shima ake tursasawa musulman halarta.   Rahoton da kungiyar kabilar Uighur dake kasar Jamus suka fitar yace a baya kasar China ta wa musulman kabilar kisan kare dangi. &...
Kasar Amurka na shirin sakawa China takunkumi kan tsare Musulmin Uighur

Kasar Amurka na shirin sakawa China takunkumi kan tsare Musulmin Uighur

Uncategorized
Ma'aikatar wajen kasar China ta yi kakkausan suka ga aniyar shugaba Trump na Amurka ta sanya hannu kan wata doka da za ta bai wa Amurkar damar kakaba wa jami'an kasar China jerin takunkumi.   Dokar dai na hakon kasar ta China ne kan tsare musulmi marasa rinjaye 'yan kabilar Uighur da ke lardin Xinjing na kasar ta China.   Jami'an China sun bayyana yunkurin tamkar wani hari kan tsare-tsare kasarsu, inda kuma suka yi barazanar mayar da martanin da zai sa Amurkar ta gwammace kida da karatu.   Da ma dai tsohon mai bai wa shugaba Trump shawara kan tsaro wadda mista Trump, John Bolton dai ya yi zargin cewa Mista Trump ya shaida wa takawaransa, na China Xi Jinping cewa, ya amince da sansanonin da ake tsare da musulmin 'yan kabilar Uighur.   Ya kara da cew...
Ku fa daina mana Karya akan Coronavirus/COVID-19: Kasar China ta gargadi kasar Amurka

Ku fa daina mana Karya akan Coronavirus/COVID-19: Kasar China ta gargadi kasar Amurka

Siyasa
Kasar China ta gargadi kasar Amurka data daina mata karya akan cutar Coronavirus/COVID-19 inda tace kasar Ta amurka ta kirkiri karairayi da yawa inda ta jinginawa kasar China. Ministan harkokin kasashen waje, Wang Yi ne ya bayyana haka inda yace 'yan siyasar kasar Amurka da yawa na ta kirkirar bayanan karya akan cutar ta Coronavirus/COVID-19 suna jinginawa kasar ta China.   Yace ya kamata Amurkar ta daina wasa da rayuwar mutane ta zo su hada kai su yi maganin cutar.
Mun yi nasarar kawo karshen annobar coronavirus>>Kasar China

Mun yi nasarar kawo karshen annobar coronavirus>>Kasar China

Uncategorized
Ma’aikatar lafiyar China ta sanar da cewa babu wanda ya kamu da cutar coronavirus a fadin kasar yau Asabar.     Karo na farko kenan da aka wayi gari a kasar ba tare da annobar ta shafi kowa ba, tun bayanda tayi karfi a watan Janairun wannan shekara, bayan bulla a birnin Wuhan cikin Disambar bara.   Sanarwar ma’aikatar lafiyar ta China na zuwa kwana guda, bayanda Fira Ministan kasar Li Keqiang ya yi shelar samun nasarar kawo karshen annobar ta coronavirus a yayin babban taron kasar dake gudana.     Kawo yanzu dai mutane dubu 4 da 634 cutar ta halaka a China, daga cikin dubu 82 da 971 da suka kamu, yayinda kuma dubu 78 da 258 suka warke. Kasa da makwanni biyu da suka gabata, shugaban Amurka Donald Trump, yace ba ya fatan sake yin maga...
Kasar China nawa Africa leken Asiri: Da yawan shuwagabannin African sun da haka amma saboda Chinar na basu bashi sun kauda kai>>Bincike

Kasar China nawa Africa leken Asiri: Da yawan shuwagabannin African sun da haka amma saboda Chinar na basu bashi sun kauda kai>>Bincike

Uncategorized
Wani sabon bincike da aka yi akan alakar kasashen Africa da kasar China ya bayyana cewa kasar Chinar nawa nahiyar Africa leken asiri.   Binciken wanda wata gidauniya da akewa Lakabi da Heritage Foundation ta yi ya bayyana cewa yawancin shuwagabannin kasashen African sun san da Chinar na yin leken Asirin amma saboda tana basu bashi sun kawar da kai.   Binciken ya bayyana cewa Kasar China ta gina ko kuma gyara gine-gine 186 a Nahiyar Africa inda take amfani da wadannan gine-gine da kuma fasahar zamani wajan satar bayanai da aikawa jam'iyyar gurguzu ta CCP dake mulkar kasar.   Kasar China ta gina hanyar sanadarwa tsakanin gwamnatoci 14 a Africa, sannan ta baiwa Kasashe a kalla 35 kyautar kwamfutoci, China ta kuma ginawa gwamnatocin kasashe 40 cikin 54 na A...