fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kasar Jamus

Taufa! An killace shugabar Jamus, Angela Merkel Saboda Coronavirus/COVID-19

Taufa! An killace shugabar Jamus, Angela Merkel Saboda Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Labarin dake fitowa daga kasar Jamus na cewa an killace shugabar kasar, Angela Merkel saboda fargabar cewa ta kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.   An killace Merkel ne bayan da aka samu wani likita daya dubata da cutar. An bayyanawa shugabar halin da ake cikine jim kadan bayan da ta wa 'yan kasarta jawabin cewa an hana taron mutane fiye da 2.   Me magana da yawun shugabar, Steffen Seibert ya bayyana cewa shugabar zata ci gaba da aiki daga gida. Amma yayi wuri a yanke hukunci kan matsayin da ake ciki.