
Gwanin ban Tausai:Bidiyon wata ‘yar kasar Kenya data tsere daga wajan me gidanta dake son yin lalata da ita tana kuka a Kasar Saudiyya
Bidiyon wata 'yar kasar Kenya da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta ya dauki hankula inda aka ganta tana ta sharbar kuka.
Ta bayyana cewa me gidanta a kasar Saudiyya ne yaso yayi lalata da ita amma ta kiya, bayan da ya fita ya kulle ta a gidan shine ya bude ta fito.
Ta kara da cewa bata san ma inda zata ba inda take neman adduar jama koda ace ta Mutu, saidai fuskarta a kulle take da Niqabi, ba lallai a gane ko wacece ba. Da yawa dai da suka kalli Bidiyon ta basu tausai.
https://www.youtube.com/watch?v=V1EHn8lG48g
https://www.youtube.com/watch?v=WqHbTWLZWVA