fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Kasar Rasha

Coronavirus:Shugaban Rasha na shan Yabo sosai saboda Kwace lasisin kamfanonin da suka karawa abun rufe fuska kudi

Coronavirus:Shugaban Rasha na shan Yabo sosai saboda Kwace lasisin kamfanonin da suka karawa abun rufe fuska kudi

Kiwon Lafiya
A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama'a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita.   A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China inda cutar ta samo Asali,kasashen Turawan na kokarin ganin kawo karshenta.   A wata hira da aka yi da shugaban kasar Rasha, Vladmir Putin akan tashin gwauron zabi na farashin abin rufe fuska yayi, ya bayar da umarnin kwace lasisin kamfanonin da suka kara farashin. https://twitter.com/Osi_Suave/status/1241275022234263554?s=19 Bidiyon hirar ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wata mata na tambayarshi. Akwai matasalar tashin gwauron zabi na farashin abin rufe fuska. https://twitter.com/ClaireRChen/status/1240595035118133249?s=19 Putin ya bayar da ...