fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Kasar Turkiyya

Kasar Turkiyya ta aikowa da Najeriya sakon jajen harin Boko Haram

Kasar Turkiyya ta aikowa da Najeriya sakon jajen harin Boko Haram

Tsaro
Kasar Trukiyya ta aikowa da Najeriya sakon ta'aziyyar harin da Boko Haram suka kai garin Kukawa na jihar Borno.   Harin da Boko Haram suka kai bayan da 'yan gudun hijira da suka kwashe kusan shekaru 2 suna zaune a sansanin gudun hijirar suka koma mazaunansu, ya dauki hankula sosai inda akaita Allah wadai dashi. Hutudole ya kawo muku cewa Sojoji da dama ne suka rasa rayukansu a lokacin harin inda kuma Boko Haram din ta yi garkuwa da mutanen da suka koka gidajen nasu. A sanarwar da maaikatar kula da harkokin kasashen waje ta kasar Turkiyyar ta fitar tace tana fatan Allah ya jikan wanda suka rasa rayukansu a harin.