
Wani tsohon hoton Gwamna El-Rufai
Wannan wani tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da matarsa, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta saka a shafinta na sada zumunta.
An ga gwamnan Lokacin yana matashi.
https://twitter.com/hadizel/status/1325425744059768832?s=19