fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Katisa

Hotuna: Dakarun sojin Najeriya sun samu gagarumar Nasara kan ‘yan bindiga a Katsina

Hotuna: Dakarun sojin Najeriya sun samu gagarumar Nasara kan ‘yan bindiga a Katsina

Tsaro
Dakarun sojin Najeriya xake yaki da 'yan bindiga a jihohin Zamfara da Katsina sun samu gagarumar Nasara inda suka kashe 'yan bindigar 5.   Garuruwan da aka kashe 'yan bindigar sun hada da Maigora,  Faskari, jihar Katsina, Kauyukan Yauyau da Zandam, Dunyan Dangeza da Warnu. https://twitter.com/DefenceInfoNG/status/1269594327321325569?s=19 An kama wasu 4 inda ake kan bincike akansu sanan an kwato mashina 8 da bindigu da sauran makamai.