fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Kayan gyaran jiki

Zaha Skin Care Products: Yanda za’a gyara Fata Tayi kyau, Ainahin kalarta ta Fito

Zaha Skin Care Products: Yanda za’a gyara Fata Tayi kyau, Ainahin kalarta ta Fito

Kasuwarmu/Sponsored
An Rubuta da Hausa Also Written in English. Zaha Skin Care Products An sayar da Guda 1500 1,500 Products sold Jama'a Muna muku tallar Kayan Zaha Skin Care wanda ke gyaran fata da fitar da duk wani kuraje ko Datttin fata, Ainahin Hasken Fata Zai Fito. Kayan gyaran jiki ne, da kayan gyaran Fuska, da kayan gyaran Jikin Amarya.   Sannan Kayan mu yana gyara Amare, zaki yi Haske Tas cikin kwanaki 14 kachal. kayan mu suna da Saukin Farashi sannan muna kaiwa zuwa Duk jihohi ga masu Bukata.   Mun Zauna muka yi Nazari muka hada wadannan kayan gyara Jiki da abokan huldarmu da dama suke bayyana jin dadin Amfani dasu kuma a Kullun kara Ingantasu muke. Kayan mu sune kamar haka: Body Cream(Man Gyaran Jiki) N3020 Sabulun Wanka(Soap) N1520 Face Cream( Man Fuska) N1300...