fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Kayan Zuba Abinci

Kayan Zuba Abinci masu Rahusa da Inganci

Kayan Zuba Abinci masu Rahusa da Inganci

Kasuwarmu/Sponsored, Uncategorized
Muna muku tallatar kayan Zuba Abinci na Zamani masu kayatarwa da Inganci akan Farashi me sauki.   Hamilton Insulated Conbo set.   Seti ne na kayan abinci me hade da babba da karamar Kula, da Kofuna 4, da Serving Spoon, da kofin zuwa Ruwa, Jug. Farashi: Dubu sha daya da dari biyar, N11,500.   Akwai Kulolin Zuba Abinci, Seti 3, Babba, Karama da me Bi mata, na kamfanin Master Chef. Farashi: Dubu Sha biyu, N12,000.   Akwai wasu kulolin suma daga Kamfanin Master Chef amma kala daban masu seti 3. Farashi: Dubu Sha daya da dari 5. N11,500.   Suma dai Wannan na kasa daga Kamfanin Master Chef ne, guda 3. Farashi: Naira Dubu goma Sha uku. N13,000.   Muna kaiwa Duka Jihohi. Domin saye, a Tuntubemu ya Whatsap...