fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Kayode Fayemi

Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti,  Kayedo Fayemi ya bayana cewa babu dan siyasar Najeriya da zai ki so a ce ya zama shugaban kasa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv a jiya Juma'a.   Gwamnan na amsa tambaya ne kan zabarsa da majalisar Jiharsa ta yi ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.   Yayi dariya inda yace babu dan siyasar da ba zai so zama shugaban kasa ba idan ya samu damar hakan, duk da matsalolin da kasar ke fama dasu. A baya, hutudole.com ya kawo muku yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace Najeriya ba zata sake fuskantar yakin basasa ba.   Saidai gwamnan ya ki bayar da tabbacin ko zai tsaya takarar shugaban kasar ko kuwa a'a inda yace a yanzu abinda ke gabansa shine kammala wa'adin mulkinsa a 2023.   “I am ...
Damuwa ce ta sa wasu ke son kafa kasar Oduduwa>>Gwamnan Ekiti

Damuwa ce ta sa wasu ke son kafa kasar Oduduwa>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa damuwa ce da kuma yanda lamura suka tabarbare a kasa yasa wasu ke son kafa kasar Oduduwa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace dama idan lamura suka tabarbare dolene a samu irin wadannan matsaloli.   Yace amma ba raba kasar bane mafita ya kamata a zauna a gano yanda zaa warware wadannan matsalolin ne. “I have gone on record to say that I have unfailing optimism that in spite of all our challenges, this country will triumph and we’ll survive current challenges. We as leaders must focus on the goal of protecting lives and property, and focus on safety and security as the primary responsibility that we have. “The people who are talking about secession frankly, some of them are doing ...
Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa rikicin Fulani Makiyaya da Manoma ba zai zo karshe ba idan aka hana Fulanin yawo da dabbobi su amma ba'a samar musu wata mafita ba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace suka gwamnonu sun amince a rungumi hanyar kiwo ta zamani.   Gwamnan yace amma wannan abune da ba zai faru a lokaci guda ba, sai an mayar da hankali kansa an yi aiki tukuru.   Gwamnan ya kara da cewa suma Makiyaya sai an rika samar musu da tallafi kamar yanda ake baiwa manoma.   All our governors agreed that we must pursue modern ways of livestock and open grazing and other practices that are sustainable. We must embrace our national livestock transformation plan which may include the use of ranching a...
Matsalar Tsaro:Kokarin Gwammatin mu ta APC bai biya bukatar ‘yan Najeriya ba amma duk da haka mun fi Jonathan Kokari>>Gwamna Fayemi

Matsalar Tsaro:Kokarin Gwammatin mu ta APC bai biya bukatar ‘yan Najeriya ba amma duk da haka mun fi Jonathan Kokari>>Gwamna Fayemi

Uncategorized
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa kokarin gwamnatinsu ta APC na maganace matsalar tsaro bai biya kudin Sabuluba.   Saisai yacw duk da haka sun fi gwamnatin Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kokari inda yace abubuwa sun imganta fiye da da.   Yace da canja shuwagabannin tsaro ana fatan samun saukin lamarin ta yanda tsaron zai inganta. Ya bayyana hakane a ganawarsa da Punchng inda yace zasu yi kokarin baiwa gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari goyon baya dan gamawa da Boko Haram.   You could say that the situation has not improved much in the sense that Boko Haram has only been technically defeated, not effectively clamped (sic).”   When asked if he would have been comfortable with the situation of things if the APC was no...
Wasu daga cikin shuwagabannin tsaro naso su ajiye aikinsu amma umarnin shugaba Buhari kawai suke jira>>Gwamna Fayemi

Wasu daga cikin shuwagabannin tsaro naso su ajiye aikinsu amma umarnin shugaba Buhari kawai suke jira>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Wanda kuma shine shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi ya bayyana cewa daga cikin shuwagabannin tsaro akwai wanda suka gaji.   Ya bayyana hakane a tattaunawar da yayi da Channelstv inda yace akwai shuwagabannin tsaron dake su ajiye aiki amma basa son yin hakan da kansu, suna jiran umarnin shugaban kasarne.   Yace su a matsayinsu na gwamnoni wanda sune wakilan shugaban kasar a jihihinsu, zasu je su gaya masa halin da jama'a ke ciki. “I am sure and a part of me even feels that there may be some of them that will rather exit now but they wouldn’t want to be seen as jumping the ship if they have not been directed to do so by Mr. President. But I am not the president of Nigeria. “The president of Nigeria is well within his...
Bana goyon bayan mulkin karba-karba>>Gwamna Fayemi

Bana goyon bayan mulkin karba-karba>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa baya goyon bayan Mulkin Karba-karba.   Ya bayyyana hakane a hirar ds aka yi dashi a gidan talabijin na Channelstv.   Gwamnan yace ya fahimci masu neman a baiwa kudu mulki a 2023 amma a kasa irin Najeriya,  ba wannan ne mafita ba. Fayemi said he understands why those who feel marginalized are clamoring for the presidency, but insisted that “in a country that is multicultural, multireligious and multiethnic, one of the equilibrating mechanisms is to ensure that those in leadership represent the mosaic that the country is
Shuwagabannin tsaro ne ya kamata su gayawa shugaba Buhari wanda zasu maye gurbinsu>>Gwamna Kayode Fayemi

Shuwagabannin tsaro ne ya kamata su gayawa shugaba Buhari wanda zasu maye gurbinsu>>Gwamna Kayode Fayemi

Tsaro
Shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya, Gwamnan jihar Ekiti  Kayode Fayemi ya bayyana cewa kamata yayi shuwagabannin tsaro su bayyanawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda zasu maye gurbinsu.   Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a Channelstv.  Yace ya san shuwagabannin tsaron sosai kuma ya san cewa suna iya bakin kokarinsu wajan ganin sun yi aiki yanda ya kamata.   Yace amma idan ana maganar samun nasara, ana ta abu daya tun shekaru 5 da suka gabata. Ya kamata a canja Salo. Yace kamata yayi kamin a sauke shuwagabannin tsaron, a matsayinsu na wamda suka san hukumomin nasu da kyau  su baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara kan wanda ya kamata a ya baiwa mukaman nasu. “The service chiefs have served the country well, they’ve given their best and ...
Kada ku fidda tsammani akan Najeriya, har yanzu kasar Amurka bata daina neman ci gababa>>Gwamna Fayemi

Kada ku fidda tsammani akan Najeriya, har yanzu kasar Amurka bata daina neman ci gababa>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti ya sanar da cewa bai kamata 'yan Najeriya su yanke kauna kan cewa kasar zata ci gaba ba.   Yace shi ginin ci gaba kasa baya karewa, idan wanan karni suka tafi to haka karni na bayansu zasu zo su dora akai.   Yace A wajan Mutum Shekaru 60 shekaru ne masu yawa amma ga kasa, Shekaru 60 har yanzu tana kan tatane. Ya bayyana hakane a wajan taron cikar gidan Tarihi da bincike na Arewa House dake Kaduna shekaru 50.   Yace koda kasar Amurka da ake kallo itama har yanzu bata daina neman ci gaba ba.   For the next one thousand years, no matter the progress we would have made, as long as this country continue to exist, generations after generations, will continue to seek “to build a nation, where peace and justice shall r...
Bamu Yadda da dakatar da Gwamnan Ekiti ba>>Uwar Jam’iyyar APC

Bamu Yadda da dakatar da Gwamnan Ekiti ba>>Uwar Jam’iyyar APC

Siyasa, Uncategorized
Uwar jam’iyyar APC ta yi watsi da dakatarwar da wani ɓangare na Jam’iyyar a jihar Ekiti ya yi wa gwamnan jihar kuma shugaban gwamnonin jam’iyyar Kayode Fayemi. Sanarwar da Uwar jam’iyyar ta APC ta tura wa BBC ta ce babu wata sanarwa a hukumance da ta samu daga ɓangaren jam’iyyar a Ekiti kan dakatar da Kayode Fayemi da kuma wasu mambobin jam’iyyar. Kwamitin zartarwa na Jam'iyyar APC reshen jihar Ekiti ya dakatar da gwamnan jihar Kayode Fayemi daga jam'iyyar inda sanarwar ta ce an dakatar da Gwamna Kayode ne sakamakon zargin yin abubuwan da suka saɓa wa jam'iyyar da suka haɗa da ungulu da kan zabo. Kafar talabijin ta Channels a Najeriya ta ruwaito sanarwar na cewa Mista Fayemi ya saɓawa dokokin jam’iyyar bayan zarginsa da taka rawa a zaben jihar Edo. Kuma an zargi gwamna Fayemi da karɓ...
Mutanen jihata 5000 ne suka samu tallafin gwamnati tarayya na Dubu 20>>Gwamnan Ekiti

Mutanen jihata 5000 ne suka samu tallafin gwamnati tarayya na Dubu 20>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa mutanen jiharshi Dubu 5 ne suka samu tallafin Naira Dubu 20 wasu ma Dubu 60 na gwamnatin tarayya.   Fayemi ya bayyana hakane a wajan kaddamar da fara biyan kudin tallafin rage talaucin da gwamnatin tarayya ke yi a jihar.   Ya bayyana cewa mutane mafiya talauci ne zasu ci gaba da amfana da wannan tlafi inda yace mutanen jiharshi sun samu wannan tallafine saboda irin goyon bayan da suke baiwa gwamnatin shugaba Buhari.   Me baiwa gwamnan shawara kan tsare-tsare,Farfesa Bolaji Aluko ne wanda ya wakilceshi a wajan ya bayyana haka inda yace shugaba Buhati na wannan rabon kudine dan inganta Rayuwar mutane.