fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kazaure

A rana 1 ‘yan bindiga na kashe mutanen da suka fi gaba dayan wanda Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya>>Gudaji Kazaure

A rana 1 ‘yan bindiga na kashe mutanen da suka fi gaba dayan wanda Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya>>Gudaji Kazaure

Tsaro
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa,Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa matsalar 'yan bindiga dake kai hare-hare a Najeriya ta fi ta Coronavirus/COVID-19 illa nesa ba kusa ba.   A wani jawabi da yayi wanda wakilin shafin hutudole ya bibiya a zaman majalisar na Ranar 4 ga watan Yuni Gudaji ya bayyana cewa ya kamata kamar yanda a akai tankokin yaki Arewa maso gabas ake yakar Boko Haram,  haka ya kamata a kai makamai Yankin Arewa maso yamma a yaki 'yan bindigar, yake idan akawa 'yan bindigar kofar rago ta sama ta kasa cikin kwanaki 7 za'a iya gamawa dasu. Ya kuma koka kan irin bindigun da jami'an tsaron Najeriya ke amfani dasu. Yace a yayinda 'yan bindiga ke amfani da manyan bindigu, su kuwa jami'an tsaro bindigar AK47 suke amfani da ita.   Kazaure yace da...