fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Keke Napep

Jihar Rivers ta bi sahun Jihar Kaduna wajan hana Keke Napep hawa manyan titunanta

Jihar Rivers ta bi sahun Jihar Kaduna wajan hana Keke Napep hawa manyan titunanta

Uncategorized
A bayane muka ji cewa jihar Kaduna ta hana Keke Napep/Adaidaita Sahu hawa manyan Titunanta   Ga dukkan alamu jihar Rivers itama ta bi sahun juhar Kadunan inda ta hana Keke Napep hawa manyan titunan jihar 19. Kwamishinan Sufuri na jihar, Sam Ijekwu ne ya bayyana haka inda yace keke Napep sun yi yawa a garin ana ta haya dashi ba tsari. Hakanan yace zasu kama duk wata motar dakon kaya da ta dauko Kwantena me hadari. Yace duk wanda aka kama za'a kwace Keke Napep din nasa da kuma hukuntashi.