fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Ken Nnamani

Zai yi wuya APC ta iya tsayar da dan takara nagari kamar Shugaba Buhari a zaben 2023>>Ken Nnamani

Zai yi wuya APC ta iya tsayar da dan takara nagari kamar Shugaba Buhari a zaben 2023>>Ken Nnamani

Siyasa
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Ken Nnamani ya ce, zai yi wuya jam’iyyar All Progressive Congress (APC) ta tsaida dan takara nagari kamar Shugaba Buhari a zaben 2023 domin cigaba da ayyukan Inda ya tsaya. Nnamani ya bayyana hakan ne a ranar Juma'a, lokacin da yake gabatarwa a shirin "Siyasarmu a Yau" tare da manema labarai. Nnamani ya kara da cewa ba Kowane dan takarar zai iya samun magoya baya irin na Shugaba Buhari ba, sannan kuma ba Kowane dan takarar zai iya cigaba da ayyukan raya kasa da Shugaba Buhari ya fara ba. A karshe yace zasu duba su gani ko zasu iya samun dan takara nagari kamar Buhari, amma zai yi matukar wahala.