fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kevin De Bruyne

De Bruyne ya taimakawa Belgium ta lallasa Wales daci 3-1 a wasan cancantar buga gasar kofin duniya

De Bruyne ya taimakawa Belgium ta lallasa Wales daci 3-1 a wasan cancantar buga gasar kofin duniya

Wasanni
Kasar Wales tayi nasarar fara kajoranci ana fara wasan tada Belgium na cancantar buga fasar kofin duniya, ta hannun Harry Wilson da taimakon Gareth Bale. Amma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci Kevin De Bruye da Thorgan Hazard sun mayar da jagorancin hannun kasar Belgium tun kafin aje hutun rabin lokaci. Kuma bayan an dawo daga hutun Romelu Lukaku yayi nasarar bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda tasa taba Wales kashi daci 3-1. Belgium 3-1 Wales: Roberto Martinez's side open World Cup qualifying campaign with comfortable win Wales took an early lead as Harry Wilson, who was played in by Gareth Bale, finished a slick move (10).   However, Belgium roared back as goals from Kevin De Bruyne (22) and Thorgan Hazard (28) turned the game on its head and s...
Kevin De Bruyne zai cigaba da taka leda a kungiyar Manchester City>>Pep Guardiola

Kevin De Bruyne zai cigaba da taka leda a kungiyar Manchester City>>Pep Guardiola

Wasanni
Kocin kungiyar Manchester City, Pep Guardiola ya bayyana cewa Kevin De Bruyne zai cigaba da taka leda a kungiyar duk da cewa manema labarai da dama sun bayyana an samu tangarda a cikin yarjejeniyar kwantirakin dan wasan. Kwantirakin Kevin De Bruyne ba zai kare ba har sai nan sa shekara ta 2023 amma har kungiyar City ta yiwa dan wasan tayin sabunta kwantiraki wanda har yanzu bai rattaba hannu ba saboda yaji kunya duba da kungiyar bata kara mai ko sile ba a cikin albashin sa na yuro 280,000 a kowane mako. Kevin De Bruyne yayi nasarar lashe kyautar dan wasan PFA na kakar data gabata, saboda haka ne yake so kungiyar ta sabunta mai kwantiraki bisa matsayin shi na daya daga cikin zakarun yan wasan tsakiya na tarihi kuma mataimakin kaftin din Mancheatwr City.
Ban damu ba dan Manchester City bata siya Messi ba>>De Bruyne

Ban damu ba dan Manchester City bata siya Messi ba>>De Bruyne

Wasanni
Manchester City itace kungiyar da ake sa ran Messi zai koma bayan ya bayyanawa Barcelona cewa zai bar su a kyauta saboda Munich ta cire su a gasar Champions League kuma basu lashe kowane kofi ba a kaka data gabata. Amma sai dai yanzu dan wasan Argentinan zai cigaba da wasa a Barcelona akalla na tsawon shekara guda saboda Barca sun tabbatar mai da cewa dole sai an biya farashin shi na yuro miliyan 700 idan har yana so ya bar kungiyar, Kuma Messi yace bashi da zabi sai na cigaba da wasa a kungiyar saboda Barotmeu ya karya alkarin daya dauka. Tauraron dan wasan Belgium De Bruyne ya fahimci dalilin da yasa Manchester City suke son kara hada Messi da Guardiola kuma dan wasan ya bayyana cewa ita City babbar kungiya ce saboda haka ba zata bata lokacin taba akan abinda ya faru, yayin da ku...
Dan wasan Manchester City De Bruyne yayi nasarar lashe kyautar Gwarzon dan wasan Premier League wannan kakar

Dan wasan Manchester City De Bruyne yayi nasarar lashe kyautar Gwarzon dan wasan Premier League wannan kakar

Wasanni
Kungiyar Liverpool ne suka lashe kofin Premier League na wannan kakar, amma duk da haka dan wasan tsakiya na Manchester City De Bruyne ne yayi nasarar lashe kyautar gwazon dan wasan gasar Premier League a kakar 2019/2020. Tauraron dan wasan yayi nasarar kafa irin tarihin Thierry Henry na taimakawa wurin cinkwallaye 20 a kakar wasa guda kuma yaci kwallye 13. Masoyan wasan kwallon kafa ne suka tabbarwa duniya cewa De Bruyne shine kwararren dan wasan wannan kakar na Premier League, kuma dan wasa yayi takara da yan wasan Liverpool guda uku wurin lashe wannan kyautar wato Trent Alexandra Arnold,Jordan Henderson sai Sadio Mane da kuma dan wasan Southtampton Danny Ings sai golan Brunley Nick Pope sannan dan wasan Leicester Jamie Verdy. De Bruyne yana daya daga yan wasan da suka taimakawa ...