fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Khalil

“Kada ku ai-watar da hukuncin dandatsa ga masu  fyade – Majalisar malamai tayi kira da majalisar dokokin jihar Kano

“Kada ku ai-watar da hukuncin dandatsa ga masu fyade – Majalisar malamai tayi kira da majalisar dokokin jihar Kano

Tsaro
Majalisar malamai a jihar Kano ta yi watsi da wani kuduri da majalisar jihar suka yi na hukunta masu fyade ta hanayar yi musu dandatsa. Shugaban Majalisar, Ibrahim Khaleel ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Talata. Malam Khaleel ya bayyana cewa ladabtarwar sun sabawa tanade-tanaden shari'ar Musulunci kamar yadda aka tsara a cikin Dokar Shari'a ta jihar Kano (2000). Idan za a iya tunawa, a ranar 15 ga Yuli, memba mai wakiltar mazabar Rano, Nuraddeen Alhassan, ya gabatar da kudurin neman Majalisar ta dauki matakin ladabtarwa a matsayin hukunci na fyade.