fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kidan kai

Hotunan Matashiyar da ta kashe kanta saboda wayarta ta bata

Hotunan Matashiyar da ta kashe kanta saboda wayarta ta bata

Uncategorized
Ana zargin Wata matashiya ta kashe kanta saboda wayarta ta bata. Matashiyar ta mutu ne sandiyyar gubar data sha wadda ta mata lahani a ciki.   Nora Able 'yar garin Uyo ce dake jihar Akwa-Ibom wadda kuma tuni aka binneta.   Bayan binnetane 'yan uwa da abokan arziki suka hau shafukansu na sada sumunta inda suke jimaminta. Mutuwarta musamman ta dauki hankula ne kasancewarta shugabar wata kungiyar matasa.