
Diyar shugaba Buhari da ta Osinbajo sun shiga zanga-zangar neman rushe SARS
Zahara Buhari, diya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma Kiki Osinbajo wadda diyace ga mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo sun bi sahun masu kira a soke Rundunar 'yansanda ta SARS.
Kiki Osinbajo ta saka a shafinta na Instagram cewa dolene a dakatar da cin zarafin da 'yansanda suke yi wa mutane ta kare da rubuta.
Kiki Osinbajo had on Saturday shared a post on her Instagram page saying “Police brutality must end now” using the hashtags #endpolicebrutality and #endsars.
https://www.instagram.com/p/CGKlOOinB6S/?igshid=cad7ohfkw50k
Ita kuwa Zahra Buhari ta saka hoton fafutukar neman a kawo karshen SARS dinne a shafinta na Instagram.