fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kim Jong Un

BIDIYO: Kim jong un ya bai yana a karan farko a cikin bainar jama’a bayan jita jitar cewa ya mutu

BIDIYO: Kim jong un ya bai yana a karan farko a cikin bainar jama’a bayan jita jitar cewa ya mutu

Siyasa
An dade ana yada jita jitar mutuwar shugana kasar koriya. Sai gashi a wannan karan shugaban kasar Kim Jong Un a karon farko ya bayyana a bainar jama'a. Wannan na zuwa ne bayan jita-jitar cewa ya kamu da tsananin 'jinya' bayan tiyata a watan da ya gabata.   https://twitter.com/SkyNews/status/1256520606146854917?s=20   An dai ta yada jita jitar cewa Kim jong un ya mutu, sai dai a cewar shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa yana da tabbaci Kim jong un bai mutu ba.  
Shugaban kasar Koriya ta Arewa na nan da Ransa>>Cewar Mahukuntan Koriya ta Kudu

Shugaban kasar Koriya ta Arewa na nan da Ransa>>Cewar Mahukuntan Koriya ta Kudu

Siyasa
A jiyane dai aka samu Rahotanni daga TMZ na kasar Amurka da HKSTV na Hongkong cewa shugaban Koriya ta Arewa,Kim Jong Un ya mutu bayan wani aiki da aka masa a zuciya da bai yi daidai ba.   Saidai Sabon Rahoton Daily Mail da Daily Star na cewa mahukuntan makwauciyar Koriya ta Arewa,watau Kasar Koriya ta kudu sun tabbatar da cewa Jong Un nanan da ransa, ya je hutune.   Chung-in Moon wanda shine me baiwa shugaban kasar Koriya ta Kudu shawara kan harkokin kasashen waje ya bayyana cewa Jong Un yana can wani gefe ne na kasar Koriya ta Arewa yana hutawa.   Ya gayawa Foxnews cewa matsayarsu dayace, Shugaban Koriya ta Arewa na nan da ransa bai mutu ba kuma lafiyarsa qalau.   Ya kaa da cewa tun a ranar 13 ga watan Afrilunnan Jong Un ke can wani gefen ka...