fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kingsley Coman

Kingsley Coman na shirin komawa gasar Firimiya bayyan yaki amincewa da sabunta kwantiraki shi s Bayern Munich

Kingsley Coman na shirin komawa gasar Firimiya bayyan yaki amincewa da sabunta kwantiraki shi s Bayern Munich

Wasanni
Tauraron dan wasan Faransa mai shekaru 25, Kingsley Coman baya jin kasancewar shi a Bayern Munich yayin da kwantirakin shi zai kare a shekarar 2023. Manema labarai na Sky Sport sun bayyana cewa dan wasan na son komawa gasar Firimiya bayan har yanzu Bayern Munich ta kasa biyan bukatunsa. Kingsley Coman ya bukaci Munich ta kara mai albashi ne wanda ita kungiyar bata da ra'ayin bashi abinda ya bukata. Inda shi kuma yake jin cewa tunda ba zata biya mai bukatun shi ba to zai koma gasar Firimiya ta kasar Ingila.   Coman wants Premier League move after rejecting contract extention The French attacker unhappy with Bundesliga champions with his current deal run until 2023. Kingsley Coman is keen on a move to the Premier League after becoming increasingly unsettled at Bayern Mu...