fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kisan kai

Hoto: An ceto wani matashin Najeriya da yayi yunkurin kashe kansa

Hoto: An ceto wani matashin Najeriya da yayi yunkurin kashe kansa

Uncategorized
Jami'n bada agajin gaggawa a jihar Legas, LASEMA sun kaiwa wani da yayi yunkurin kashe kansa dauki inda suka ceto Rayuwarsa.   Lamarin ya farune a jiya, Asabar kamar yanda Daraktan Hukumar,  Olufemi Oke ya bayyanawa kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN.   Yace sun samu kiran karta kwana inda nan da nan suka nufi wajan dan kaiwa wanda lamarin ya rutsa dashi dauki. Yace kuma sun yi nasarar ceto ahi duk da ya ji raunuka. Yace ya fado ne daga wani waje me tsawo da niyyar kashe kansa. “We received a distress call around 9:50 a.m. about a man reported to have attempted to commit suicide at National Bus Stop, Ikeja.   “ This prompted the immediate activation of our emergency responders to the scene,” he said.   “Information gathered at the sce...
Wani Mutum Ya Kashe Yarinya ‘Yar Shekaru 7 a Jos

Wani Mutum Ya Kashe Yarinya ‘Yar Shekaru 7 a Jos

Uncategorized
Yarinyar 'yar shekara bakwai, Zakiya Auwal, ta mutu a hannun wani mai suna Ismail Ibrahim a Unguwan Rimi da ke karamar hukumar Jos-Arewa a jihar Filato. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Mansur Sha’aban, ya tabbatar da faruwar lamarin, ya kara da cewa an cafke wanda ake zargin kuma an fara bincike a kan lamarin. An ce wanda ake zargin ya bugi yarinyar sau da yawa da dutse a kanta a cikin gidan mahaifinta. Aminiya ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a ranar Asabar da misalin karfe 4 na yamma lokacin da mahaifiyarta ke barci kuma mahaifinta ya fita. A cewar wani mai shaida, Haruna Auwal, wanda yaya ne ga mamaciyar, wanda ake zargin ya bi ‘yar uwar tasa a lokacin da za ta fita daga gidansu. “na kasance a waje lokacin da wanda ake zargin ya tunkari yankinmu yana neman m...
Wani Bafulatani makiyayi ya kashe dan uwansa a Jigawa

Wani Bafulatani makiyayi ya kashe dan uwansa a Jigawa

Uncategorized
Wani Bafulatani mai shekara 30, mai suna Abdu Musa ya kashe dan uwanshi a matsugunin Fulani na Wuro Jugga da ke karamar hukumar Guri ta Jihar Jigawa. Wani ganau ya shaida wa jaridar DAILY POST cewa lamarin ya faru ne lokacin da ‘yan uwan ​​biyu suka yi artabu, wanda ya haifar da fada a zahiri. Ya bayyana cewa wanda ake zargin ya yi amfani da sanda da wuka ya kashe dan uwansa, Amadu Musa kuma ya gudu. Kakakin rundunar, SP Abdu Jinjiri ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce 'yan sanda a karamar hukumar Guri sun samu kiran waya daga Wuro Jugga Fulani inda suka ce wani mai suna Abdu Musa, mai shekaru 30, da ake zargi da tabin hankali ya yi fada da kaninsa, Amadu Musa ba tare da wani dalili ba wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa. Jinjiri ya ce ‘yan sanda da ke yankin sun garz...
Hotuna: Magidanci, Ibrahim ya kashe kansa a Kano saboda wahalar Dawainiyar Iyali

Hotuna: Magidanci, Ibrahim ya kashe kansa a Kano saboda wahalar Dawainiyar Iyali

Uncategorized
An iske gawar Ibrahim Abubakar a shagonsa dake kan titin Zoo a Kano a jiya Alhamis.   Marigayin da aka fi sani da Iro an samo gawar tasa ne bayan da jama'ar gari da 'yansanda suka fasa shagonsa da yake sayar ds Batirin Mota.   Wani shaida ya bayyana cewa an yi sallar la'asar tare da Iro inda yayin da yake komawa shagonsa daga Masallaci, sai ya karbi Igiya a wani shagon dake kusa dashi.   Da ya koma shagonsa sai ya aiki dansa siyo Abinci sannan kuma ya aiki dayan yaron dake kula da shagonsa. Ya kulle shagon ya rataye kansa. Koda dansa ya dawo da abincin sai ya iske shagon a kulle. Ya tsaya, da yaga lokaci ya ja, sai ya gayawa makwabtansu.   Wanda Iro ya karbi igiyar a Hannunsa ya kaiwa 'yansanda koke. Ko da aka fasa shagon sai gawa Iro aka iske. ...
Wani mutum ya sha guba da niyyar kashe kai saboda faduwar gwajinsa zabe a Jihar Kano

Wani mutum ya sha guba da niyyar kashe kai saboda faduwar gwajinsa zabe a Jihar Kano

Siyasa
Wani Abubakar Umar na karamar hukumar Rimin Gado da ke jihar Kano ya yi yunkurin kashe kansa biyo bayan rashin cancantar dan takarar da yake so a zaben kananan hukumomin da ke tafe a jihar. An rahoto cewa Umar ya sha maganin kwari da nufin ya kashe kansa a daren Litinin. Ya ce ya yanke shawarar kashe kansa ne a kan zaben dan takarar da ba su zabe shi ba a kan wanda yake so. Ya ce Shugaban Karamar Hukumar na yanzu, Garba Shauibu Rimin Gado ne ya lashe zaben fidda gwani da aka gudanar da 35 daga cikin kuri’u 43 da aka kada amma har yanzu an hana shi tikitin jam’iyyar na tsayawa takarar. “An gudanar da zabe kuma ya samu kuri’u 35 cikin 43 kuma aka bayyana shi a matsayin wanda ya yi nasara. Amma wasu munafukai sun je suna lallashin gwamnan don sauya dan takarar. ...
Wanda aka barwa Rainon yaro dan shekaru 6 ya guntulewa yaron kai

Wanda aka barwa Rainon yaro dan shekaru 6 ya guntulewa yaron kai

Uncategorized
Wani mutum a kasar Rasha ya guntulewa yaro dan shekaru 6 kai da wuka. Mahaifiyar yaron, Elena na can tana nakudar haihuwarta ta 6 yayin da lamarin ya faru.   Saurayinta, Mika'il Grushin dan shekaru 33 ya barwa abokinsa,  Sergey Podgornov yaron ya kula dashi. Saidai dawowa yayi ya ga kan yaron a dakin dafa girki.   Ko da aka binciki wanda yayi kisan, yace ya sha giya yayi tatul sai kawai yaga ya aika abinda ya aikata. Rahotanni sun bayyana cewa idan an sameshi da laifi zai shafe shekaru 15 a gidan yari. He said: “I went out, sat on the porch and lit a cigarette.   “Then I came back, drank another glass of alcohol and I finally realised what I had done. I went out to wait for the police."   A police source said Podgornov initially "did not ...
Uba yawa danshi yankan rago a jihar Jigawa

Uba yawa danshi yankan rago a jihar Jigawa

Uncategorized
Wani mahaifi dan shekara 30, Alhassan Ya’u ya yanka dansa mai shekara daya, Sani Alhassan. Lamarin ya faru ne a ranar Litinin a kauyen Dankargo da ke karamar hukumar Jahun a Jihar Jigawa. Daya daga cikin mazauna garin ya fada wa jaridar DAILY POST cewa mahaifin, wanda ke fama da matsalar tabin hankali, ya dauki dan nasa zuwa cikin dakinsa ya yanka makogwaronsa ya mutu. Kakakin rundunar, SP Abdu Jinjiri ya tabbatar da faruwar lamarin ga jaridar DAILY POST. Ya ce wanda ake zargin ya kashe dan nasa ne da wuka da misalin karfe 9:00 na safiyar Litinin. Jinjiri ya ce binciken ‘yan sanda ya nuna cewa wanda ake zargin na fama da matsalar tabin hankali lokaci zuwa lokaci. Ya bayyana cewa bayan sun samu rahoton ne, sai ‘yan sanda da ke yankin suka garzaya zuwa wurin suka ...
An kama Jamila da ta kona dakin tsohon Saurayinta da kashe sabuwar Budurwarsa

An kama Jamila da ta kona dakin tsohon Saurayinta da kashe sabuwar Budurwarsa

Siyasa
Jami'an 'yansanda sun kama wata Jamila Ibrahim 'yar Kimanin Shekaru 19 da abokiyarta, Fatima Muhammad 'yar shekaru 21 a kauyen Monkey dake Festac a jihar Legas.   An aka Jamila ne saboda bankawa dakin tsohon Saurayinta wuta wadda sabuwar budurwarsa, Rabi tana ciki.   Kakakin 'yansandan jihar, Muyiwa Adejobi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace Mubammad Yusuf ya samu labarin lamarin inda ya garzaya da gudu gida, ya fitar da sabuwar budurwarsa daga dakin aka kaita Asibiti amma ranar 21 ga watan Nuwamba sai ta rasu.   Yacs an mayar da wanda ake zargi zuwa wajan bincike na musamman. ''Mohammed had alleged his former lover, Jemila Ibrahim, of infidelity before they broke up; he later met and fell in love with his new lover, Rabi, that was caught up in...
Rikice-Rikice sun yi sanadiyar mutuwar yara sama da 93,000 a duniya a cikin shekaru 10>>Rahoto

Rikice-Rikice sun yi sanadiyar mutuwar yara sama da 93,000 a duniya a cikin shekaru 10>>Rahoto

Uncategorized
Kimanin yara 93,236 aka kashe ko aka raunata a cikin rikice-rikice a cikin shekaru 10 da suka gabata, in ji wani rahoto na kungiyar Save the Children International, wata kungiya mai zaman kanta a duniya.   Ms Inger Ashing, Babbar Jami’ar kungiyar ta NGO ta fadi haka a wata sanarwa a ranar Juma’a a Abuja.   Ashing ya ce an bayyana alkaluman a cikin rahoton mai taken, "An Kashe kuma an nakasa shi: Zamani ne na keta haddin yara a rikice-rikice."   Ta ce rahoton ya nuna cewa yara 25, kwatankwacin aji mai cike da dalibai, an kashe ko jikkata a matsakaita a kowace rana.
An kama Magidancin da ya kashe ‘ya’yansa 2 a jihar Naija

An kama Magidancin da ya kashe ‘ya’yansa 2 a jihar Naija

Uncategorized
Jami'an tsaro a jihar Naija sun kama magidancin da ya kashe 'ya'yansa 2 ya kuma binne gawarwakinsu a daji.   Kakakin 'yansandan jihar, Wasiu Abiodun ya tabbatar da hakan ga manema labarai a yau, Juma'a cewa wanda ake zargi, Abubakar Maidabino ya amsa laifinsa tare kuma da cewa abinda ya aikata daga Allah ne.   Yace ranar 14 ga watan Nuwamba ne suka kama Abubakar Maidabino a kauyen Maidabino dake kusa da Salka, karamar hukumar Nasko Magama. 'Ya'yan nasa da ya kashe sune Umar Abubakar dan shekaru 8 da kuma Shehu Abubakar dan shekaru 4. "On 14/11/2020 at about 0200hrs, based on information received, Police operatives attached to Nasko Division arrested one Abubakar Maidobo ‘m’ of Maidabo village via Salka, Nasko Magama LGA," said ASP Abiodun.   "The sus...