fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kogi Dino Melaye

Tun da dai Gwamnatin Jihar Kogi ta karbi kudi da Abincin Coronavirus/COVID-19,  ya kamata ta karbi Rigakafin ta>>Yahya Bello

Tun da dai Gwamnatin Jihar Kogi ta karbi kudi da Abincin Coronavirus/COVID-19, ya kamata ta karbi Rigakafin ta>>Yahya Bello

Siyasa, Uncategorized
Tsohon sanata daga jihar Kogi, Dino Melaye ya caccaki gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello kan cewa me zai sa ya karbi kudi da kayan Abincin Coronavirus/COVID-19 amma kuma yanzu ya.ki karbar rigakafin cutar?   Gwamna Bello wanda har yanzu yake tababar cutar Coronavirus/COVID-19 yace ba zai yadda da maganar rigakafin cutar ba.   Gwamnatin tarayya ta sanar da raba rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 a jihohi 35 da Abuja amma banda jihar Kogi, kuma tace ba zata takurawa kowace jiha ta karbi rigakafin ba.   Dino Melaye ya mayarwa da Jihar Kogi martanin cewa ta wane dalili zata karbi kudi da Abincin tallafin Coronavirus/COVID-19 amma tace ba zata karbi rigakafin cutar ba?   "Kogi Government collected covid 19 money and palliative from Federal Government ...