fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Kogi Yahaya Bello

Duk da ina Gwamna motar dana siya da kudi na nake hawa>>Yahaya Bello

Duk da ina Gwamna motar dana siya da kudi na nake hawa>>Yahaya Bello

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa motar kashin kansa, ba ta gwamnati yake hawa ba duk da yana gwamna.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channelstv bayan da kotun koli ta tabbatar da zabensa a matsayin gwamnan jihar Kogin, jiya Litinin. Hutudole ya ruwaito muku cewa alkalai 7 da mai shari'a,  Tanko Muhammad ya musu jagora ne suka yanke wannan Hukunci wanda ya kawo karshen kace nacen da ake kan zaben gwamna Yahaya Bello.   Yace ba zai taba baiwa mutanen jihar da suka bashi Amana, Musamman matasa kunya ba kuma a yanzu yasan cewa shi abin koyi ne ga Miliyoyin mutane.   Yace suna gudanar da mulkin jihar Kogi kamar kasuwancin su na kashin kansu, inda yace shi da ma'aikatansa yawanci motocin kansu ne suke amfani dasu b...