fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kola Ologbondiyan

Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Siyasa
Kan maganar cewa sai ta kai shekaru 26 tana mulki da ya fito daga bakin shugabanta, Mai Mala Buni, Jam'iyyar APC ta samu martani daga bakin PDP.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa wannan rashin tunanine irin na APC amma maganar zahiri itace, 'yan Najeriya sun gasji da mulkinsu.   Yace idan aka bari APC ta wuce shekarar 2023 tana Mulki to Najeriya ba zata kai Labari ba. Ya kara da cewa idan da za'a yi wani dan kwarya-kwaryar zabe to APC ko kaso 20 cikin 100 na kuri'un da za'a kada ba zata samu ba. “In Buni’s whims and thoughtlessness, Nigerians should make themselves ready for another 26 years of anguish, pains, hunger and starvation, insecurity and limitless suffering. This is the height of recklessness, insensitivity and affront to the sensibilit...
Buhari ya aika laifin da ya kamata a tsigeshi>>PDP

Buhari ya aika laifin da ya kamata a tsigeshi>>PDP

Siyasa
Sakataren yada labaran PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikata laifin da ya kamata ace an tsigeshi.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a jaridar Independent inda yace kin amsa gayyatar da shugaban kasar yayi wadda majalisar tarayya ta masa babban laifine.   Yace 'yan Najeriya sun bukaci majalisa ta tsigeshi kuma ma majalisar bata bukatar sai an gaya mata haka domin yana nan a cikin doka, yace kuma 'yan Najeriya sun zuba ido suna son ganin matakin da majalisar zata dauka. I believe the National Assembly knows what to do. Nigerians have asked them to impeach President Buhari and they have all the powers to do that. They are to serve as a check to what the Executive arm of government is doing. There is no need for ...