fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Kotun Duniya

Kada ku manta da kisan da aka mana>>’Yan Shi’a ga Kotun Duniya

Kada ku manta da kisan da aka mana>>’Yan Shi’a ga Kotun Duniya

Siyasa
'Yan Shi'a sun yiwa kotun Duniya, ICC Tuni da cewa ya kamata kada ta manta da kisan da akawa membobinta shekaru 5 da suka gabata a Zaria.   Sun kuma tunawa ICC da cewa har yanzu fa ana tsare da wasu shuwagabannin su kamar Zakzaky da Matarsa.   Kungiyar shi'a ta bayyana hakane yayin da take tunawa da kisan da Sojoji sukawa membobinta, Shekaru 5 da suka gabata.   Kungiyar tace tana kira da a hukunta masu hannu a wannan lamarin, musamman ma janarorin soja, wanda ko da kwamitin da gwamnatin jihar Kaduna ta kafa dan bincike ya bukaci hakan.   Sun kuma ce suna kira da a saki membobinsu da gwamnati ke rike dasu ba tare da wani sharadi ba. The days 12-14th December 2020 mark the fifth anniversary of the Zaria Massacre. On days like those, Sheikh I...
Kada barazanar kotun Duniya ya kashe muku kwarin Gwiwa>>Janar Buratai ya gayawa Sojoji

Kada barazanar kotun Duniya ya kashe muku kwarin Gwiwa>>Janar Buratai ya gayawa Sojoji

Tsaro
Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani kan binciken da Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya wato ICC ta ce za ta yi kan laifukan yaƙi da aka aikata a Najeriya. A ranar Juma’a ne mai babbar mai shigar da ƙara ta ICC Fatou Bensouda ta ce za ta yi bincike kan Boko Haram da sojojin Najeriya kan cin zarafi da laifukan yaƙi da aka aikata a shekarun da aka kwashe na rikicin Boko Haram. Sai dai a sanarwar da wallafa a shafinta na Facebook, rundunar sojin Najeriya ta ce wannan zai yi tasiri ga karya ƙwarin guiwar sojoji. “Babu shakka irin wannan bayani na tunzurawa na iya janye hankalin sojojin Najeriya saboda tasirinsa na karye masu ƙwarin guiwa. Zai haifar da mummunan tasiri ga ƙwarin guiwar da sojojin suke da shi da kuma aikin soja ga ƴan Najeriya da haifar da koma-baya ga dukkan...