fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: KRPC

Ma’aikatan wucin gadi 184 da matatar mai ta Kaduna ta kora daga aiki sun roki Buhari da kungiyar kwadago su kawo musu dauki

Ma’aikatan wucin gadi 184 da matatar mai ta Kaduna ta kora daga aiki sun roki Buhari da kungiyar kwadago su kawo musu dauki

Siyasa
Ma'aikatan wucin hadi 184 da kamfanin matatar mai ta Kaduna, KRPC dake karkashin kamfanin mai na kasa, NNPC ta kora daga aiki sun roki shugaba Muhammadu Buhari da kungiyar kwadago ta NLC data kawo musu dauki.   Matatar man ta sallami ma'aikatanne a shirye-shiryen da take na gyara kayanta daga shkarar 2020 zuwa 2023.   Ma'aikatan wucin gadin sun bayyana cewa korarsu daga iki ya matukar kadasu duk da cewa ana cikin fama da cutar Coronavirus/COVID-19 sannan kuma korar tasu ta yi karo da umarnin shugaban kasa da yace kada wanda aka kora daga aiki a wanna halin da ake ciki.   Shugaban kungiyar ma'aikatan na wucin gadi, Abdulfatai Muhammad ya bayyana cewa yawancinsu sun shafe shekaru 10 zuwa 15 sunawa NNPC bauta kuma ana biyansu albashin da bai taka kara ya k...