fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kudin Mai

Kungiyoyin Fafutuka 80 da suka hada da TUC, NLC sun hada kai dan yin zanga-zanga da yajin aiki kan karin kudin mai

Kungiyoyin Fafutuka 80 da suka hada da TUC, NLC sun hada kai dan yin zanga-zanga da yajin aiki kan karin kudin mai

Siyasa
Rahotanni sum bayyana cewa kungiyoyin fafutuka na TUC da NLC sun hada kai inda suka tashi wata kungiya me suna ASCAB dan fara yajin aiki da kuma zanga-zanga sati me zuwa akan karin kudin man fetur.   Babban lauya me ikirarin kare hakkin bil, Femi Falana ya bayyana cewa, suna kan tattaunawa dan saka ranar yin zanga-zanga da kuma yajin aiki a sati mezuwa. Yace basu saka ranar ba amma dai zata zama sati me zuwa, ya koka akan yanda gwamnatin Najeriya maimako ta baiwa mutanenta tallafi amma sai kara kuntata musu take.