fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Kuraye

An haramta cin naman kare a Indiya

An haramta cin naman kare a Indiya

Uncategorized
An haramta siyar da ko cin naman kare a jihar Nagaland dake Arewa maso Gabashin kasar Indiya.   Jaridar The Indian Express ta rawaito cewa sakataren jihar, Temjen Toy ya sanar da cewa hukumar jihar ta hana cinikin karnuka, siyar da namansu a dafe ko danye a fadin jihar. Al'ada ce dai cin naman kare a jihar Nagaland dake Arewa maso Gabashin kasar Indiya.   Wasu kungiyoyi masu zaman kansu a jihar ta Nagaland sun kalubalanci wacannan sabuwar dokar.   Ita kuwa kungiyan kare hakkokin dabbobi ta (HSI) ta yi farin ciki da maraba da wacannan dokar.   Kungiyar HSI ta sanar da cewa a ko wani shekara ana cinikin karnuka kusan dubu 30 inda suka kara da cewa a ko wace rana ana satar karnuka daga gidajen uwargijiyarsu ko kuma a tituna domin siyar dasu a...