fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kurt Zouma

Tottenham na son siyan dan wasan baya na Chelsea Kurt Zouma

Tottenham na son siyan dan wasan baya na Chelsea Kurt Zouma

Wasanni
Kurt Zouma na daya daga cikin yan wasan baya da Tottenham ke harin siya, yayin da'a ranar juma'a aka samu labari cewa Tottenham ta fara ganawa da Fiorentina akam siyan Nicola Milenkovic. A baya cikin wannan watan Sky Sport sun ruwaito cewa Zouma yafi son ya cigaba da wasa a Chelsea lokacin da West Ham ke neman shi. Kuma dan wasan mai shekaru 26 ya kasance babban dan wasan da West Ham ke nama yanzu, yayin ya shirya komawa kungiyar amma sai dai farashin sa na fam miliyan 25 da kuma albashinsa ne matsalar. Chelsea defender Kurt Zouma wanted by Tottenham   The 26-year-old is one of a number of defenders Tottenham are currently looking at - on Friday it was reported Spurs are in talks to sign Fiorentina's Nikola Milenkovic. Earlier this month, Sky Sports News reported Zouma's...