fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kwakwa

Yanda ake Sarrafa Kwakwa dan karawa Mata Ni’ima da sauran amfani ga jikin dan Adam

Yanda ake Sarrafa Kwakwa dan karawa Mata Ni’ima da sauran amfani ga jikin dan Adam

Kiwon Lafiya
Masana a fannin kiwon lafiya sun bayyana. Kwakwa na daya daga cikin 'ya'yan itace mai matukar amfani, saboda da irin sinadarin da Allah Ubangiji ya zuba a cikin ta. Nau ukan kwakwa sun kasu kashi biyu A kwai kwakwar manja kana akwai kwakwa wace bata dauke da manja. Dukkanin nau'oin kwakwa dai na dauke da sinadarai da suke da matukar amfani ga rayuwar bil'adama kamar yadda masana suka bayyana. Al'fanun dake tattare da kwakwa gami da ruwanta ga lafiyar Dan Adam.   Sakamakon sinadarin "insulin" dake cikin kwakwa, masana sun bayyana cewa kwakwa  yana rage barazanar kamuwa da cutar kansa (cancer) a jikin dan Adam. Kwakwa na dauke da sinadaran vitamins wadanda ke taimaka wa sassan jikin bil'adama dake narkar da abinci ba tare da gajiyawa ba. Har ila yau masana a fannin kiwon lafi...