fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Kwale-kwale

Wani Kwale-kwale Ya Kife a Yakin ikoyi Dake Jihar Legas

Wani Kwale-kwale Ya Kife a Yakin ikoyi Dake Jihar Legas

Uncategorized
Wani kwale-kwale ya kife a hedikwatar 'yan sanda ta Marine, titin Awolowo, a yankin Ikoyi na Legas. Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta jihar Legas (LASEMA) ce ta sanar da hakan a ranar Laraba, tare da lura da cewa lamarin ya faru ne a daren Talata. “Lokacin da muka isa Shark squad, LASEMA cake Lekki a wurin da lamarin ya faru, a daren Talata, 28 ga Yuli, 2020, bincike ya nuna cewa jirgin ruwan ya kife,” in ji Shugaba LASEMA, Dr. Olufemi Oke-Osanyintolu ya fada cikin wata sanarwa. Kodayake Oke-Osanyintolu, ya bayyana cewa an ceto wadanda ke cikin jirgin. Wasu daga cikinsu sun hada da: Ogungbe Taiwo (Kyaftin din Jirgin ruwa) Ernest Abode, Anjadick Emmanuel, Isah Obima, Ewere Mashack Bulus Oyefeso, Oluwamayo Owoyemi, Taiwo Peter, Aina Oluwasanmi, Lawal Gbolahan da Chinasa Temit...