
An dakatar da kwallon kafa a Asia saboda Coronavirus
Hukumar kula da kwallon kafa ta Asia (AFC) ta amince da jinkirta wasannin share fagen shiga gasar cin kofin Duniya na Asiya a watan Maris da Yuni saboda barkewar cutar Coronavirus, in ji hukumar kwallon kafa ta Duniya.
Biyo bayan zaman da akai dan kulla yar jejeniyar akan dakatar da wasan, wanda daga bisani, aka cimma matsaya akan haka.