Nov162020 by hutudoleNo Comments Hotunan yanda kwalliya ta canjawa wannan matar kamanni ya dauki hankula Uncategorized Hotunan wannan matar sun dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan da aka ga Kwalliyar Zamani da aka mata ta canja mata kamanni sosai.
Mar62020 by hutudoleNo Comments Kalli kwalliyar Juma’a ta Rahama Sadau Uncategorized Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Juma'a, Ta sha kyau, tubarkallah,muna mata fatan Alheri.