fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kwankwaso covid19

Covid-19: Kwankwaso ya aike da wasika zuwa gun Shugaban kasa domin an karar da gwamnati mahimmancin daukan mataki a kano

Covid-19: Kwankwaso ya aike da wasika zuwa gun Shugaban kasa domin an karar da gwamnati mahimmancin daukan mataki a kano

Uncategorized
Tsohon gwamnan kano kuma tsohon sanata mai wakiltar kano ta tsakiya Rabi'u Musa kwankwaso ya aike da wata doguwar wasika zuwa ga shugaban kasa domin kira da gwamnati ta dauki mataki akan yawan karuwar mace mace da ake samu a jihar kano. A cikin wasikar tsohon gwamnan kano ya an karar da gwamnati inda ya bayyana cewa jihar kano baban gari ne a afurka kuma mai tarun yawan al'umma a Najeriya a cewar sa kwararru sun bayyana cewa muddin ba a dauki matakin da ya dace ba, jihar ka iya zama cibiyar cutar a nahiyar afurka. https://twitter.com/KwankwasoRM/status/1254719836887961601?s=20 Idan zaku iya tunawa an samu yawan mace mace a jihar kano wanda gwamnatin jihar ta danganta shi da cututtuka irin su hawan jini ciwan sikiri da kuma zazzabin maleriya. Koda a rahotan baya da aka bayya...