fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kwankwaso

Kamfanonin Dangote, BUA, da Tiamin Rice zasu dauki Matasan da Kwankwaso ya kai kasashen waje Karatu aiki

Kamfanonin Dangote, BUA, da Tiamin Rice zasu dauki Matasan da Kwankwaso ya kai kasashen waje Karatu aiki

Siyasa
Kamfanonin Dangote, BUA, da Tiamin Rice sun bayyana aniyarsu ta daukar matasa 370 daga cikin wanda Tsohon Gwamnan Kano ya kai Karatu kasar Waje aiki.   An yi wannan sanarwa ne a jiya a Kano yayin taron nemawa matasan ayyukan yi.   Kamfanonin sun bayyana cewa zasu dauki matasan aiki ne dan rage rashin aikinyi, kamar yanda wakilansu a wajan taron suka bayyana. Hakanan sun nemi daliban da su rika kokarin samar da ayyukan yo maimakon su zama masu neman aikin.   Tsohon gwamnan Ya bayyana cewa, 13 daga cikin Wanda aka tura karatu kasar India sun samu ayyukan yi a kasar wasu kuma sun samu damar kara karatu Kyauta.
Hotuna: Iyayan yaran da tsohon Gwamna Kwankwaso Ya kai kasashan waje zun je masa ta’aziyar rashin Mahaifin sa

Hotuna: Iyayan yaran da tsohon Gwamna Kwankwaso Ya kai kasashan waje zun je masa ta’aziyar rashin Mahaifin sa

Uncategorized
A cigaba da aikewa da sakon jajan tawa bisa rashin Mahifin Tsohon Gwamnan jihar Kano Kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya Rabi'u Musa Kwankwaso, Wasu Iyaye ga yaran da tsohon gwamnan jihar ya dauki Nauyin karatun su zuwa kasashan waje sun kaiwa tsohon gwmanan ziyarar ta'aziyya na rashin mahaifinsa Wanda Allah yayi masa rasuwa a ranar Juma'ar data gabata.   Hakanan Shima Mai martaba sarkin Daura Alhaji Faruk Umar Faruk ya kai makamancin wannana ziyarar ta'aziyyar wanda ya samu wakilcin Sani Abdurraman.
Karanta Wasiyyar da marigayi mahaifin Kwankwaso ya bar masa

Karanta Wasiyyar da marigayi mahaifin Kwankwaso ya bar masa

Uncategorized
Bayan Rasuwar mahaifin Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, an samu Wasiyya ta karshe da mahaifin nasa ya mar kamin ya rasu.   Shafin Kwankwasiyya Reporters TV ya ruwaito cewa marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso ya bukaci Sanata Kwankwaso da sauran 'yanyansa su ci gaba da gina al'umma. "Ga,abinda mahaifin kwankwaso alahaji musa sale kwankwaso yafadamashi gaban,karshen rayuwas ycea nayafema nayafema allah yasa allah barka arayuwaka da sauran yanuwaka akulada allauma aginajama, kamar yanda kakuladani allah yakuladakai gabanka da bayanka kacigaba tau sayama talakawa"
Nasarar Zaben Gwamna A Edo Nasarar Kwankwasiyya Ce>>Sanata Kwankwaso

Nasarar Zaben Gwamna A Edo Nasarar Kwankwasiyya Ce>>Sanata Kwankwaso

Siyasa
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya t as ya Gwamnan jihar Edo wanda ya lashe zaben a jiya wato Godwin Obaseke.   Kwankwaso ya bayyana haka ne jiya ta hannun mai magana da yawunsa a kafafen sada zumunta Saifullahi Hassan. Kwankwaso ya ce "ina mika sakon taya murna zuwa ga zababben Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki a karo ba biyu.   "Sannan kuma ina taya mutanen Jihar Edo bisa zaben PDP da sukayi kuma suka kare kuri'arsu".   Kwankwaso ya ce sakon godiya zuwa reshen Kwankwasiyya na jihar Edo da kuma shuwagabanni da yan arewa mazauna Edo bisa kokarinsu a wannan zabe.   Kwankwaso dai shine wanda ya jagoranci jam'iyyar sa ta PDP a kamfen din sabon Gwamnan Obaseki a zaben da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata. Rariya.
Ina So Matasanmu Na Nijeriya Su Dage Da Sana’a Ba Sai Aikin Gwamnati Ba>>Inji Sanata Kwankwaso

Ina So Matasanmu Na Nijeriya Su Dage Da Sana’a Ba Sai Aikin Gwamnati Ba>>Inji Sanata Kwankwaso

Siyasa
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kira ga matasa akan su dage da sana'ar hannu kada su tsaya jiran aikin Gwamnati.     Sanatan ya bayyana haka ne lokacin da yake tattaunawa ta bidiyo.   Sansta Kwankwaso ya ce "kullum muna gayawa matasa kar ku tsaya ku ce sai kun sami ofa don ku yi aikin gwamnati".     Ya ce manyan kasashe ciki har da Amurka idan ka je ka tambaya zai yi wuya a guri ka sami mutane 6 masu aikin Gwamnati saboda jama'a sun rike sanaar hannu.     "Don haka muna kira ga mutane su bi hanyoyin sana'ar hannu ba sai kana da jari babba ba.     "Harkar ilimi ba wai yana nufin ka sami aikin Gwamnati mai tsoka kana yi bane, a a akwai hanyoyin samun kudi musamman sana'a. Wannan s...
Damuwa Da Halin Da Kano Ke Ciki Ne Ya Sa Na Rubutawa Shugaban Kasa Takarda Ba Siyasa Ba>>Sanata Kwankwaso

Damuwa Da Halin Da Kano Ke Ciki Ne Ya Sa Na Rubutawa Shugaban Kasa Takarda Ba Siyasa Ba>>Sanata Kwankwaso

Siyasa
Tsohon Gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi karin haske game da takardar da ya turawa Shugaban kasa kan halin da Kano ke ciki na yawan mace-mace.     A zantawar sa da BBC a yau, Kwankwaso ya ce "takarda da na rubutawa shugaban kasa ta biyo bayan damuwa da na yi da halin da Kano ke ciki wanda kuma haka ya dace ga duk mai kishin al'ummar sa yayi.     Kwankwaso ya ce wannan takarda da kowa ya karanta kuma yana kyautata zaton shi ma shugaban kasar ya karanta. Ya yi kira ne domin a kawowa Kano dauki kan halin da take ciki duba da yadda ake ganin cutar ta zo Kano.     Kwankwaso ya ce "ba wai muna zaton matakin kasa basa baiwa Kano kulawa bane manufa shine yadda ita kanta Gwamnatin Kano ta sa kwamitin yaki da cutar wand...
Hadimin Shugaban kasa Bashir Ahmad ya caccaki wasikar da kwankwaso ya aike wa shugaban kasa

Hadimin Shugaban kasa Bashir Ahmad ya caccaki wasikar da kwankwaso ya aike wa shugaban kasa

Siyasa
Tun bayan wasikar da tsohon gwamnan kano Kwankwaso ya aike da ita ga shugaban kasa Buhari, wanda ya sanar da hakan ta shafin sa dake kafar sada zumunci. An jiyo Hadimin shugaban kasa Bashir Ahmad na mai da martani kan wasikar da tsohon gwamnan ya aike wanda ya kira da cewa "Shin wannan wasika ce ga shugaban kasa ko budaddiyar wasika ce ga ma'abota shafin sada zumunci, na dauka cewa a matsayin kwankwaso na tsohon gwamna ya fi mu sanin yadda zai aike da wasika ga shugaban kasa. Ga abinda yace https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1254760861073276928?s=20 Tsohon gwamnan kano Rabi'u musa kwankwaso ya aike da wasikar ne domin an karar da gwamnati don daukan matakan da suka dace akan yawan mace macen da ke faruwa a kano.