fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kwara Covid19

Mataimakin Gwamman Kwara ya warke daga cutar Korona

Mataimakin Gwamman Kwara ya warke daga cutar Korona

Kiwon Lafiya
Gwamnan kwara a ranar Asabar ya sanar da warkewar mataimakin sa wanda ya murmure daga cutar Coronavirus. Mataimakin Gwamanan Minsta Kayode Alabi da matarsa Abieyuwa underwent sun warke daga cutar Korona bayan gwajin cutar da a kai musu wanda ya nuna basa dauke da ita. Babban sakataran yada labaran gwamnan Rafiu Ajakaye shine yayi wannan sanarwar. Ya kuma ce, Gwamanatin jihar tana addu'a ga wadanda basu warke daga cutar ba da Allah ya basu lafiya.    
Covid-19: Jihar Kwara ta sake bude Masallatan Juma’a Bayan shafe makwanni 12

Covid-19: Jihar Kwara ta sake bude Masallatan Juma’a Bayan shafe makwanni 12

Kiwon Lafiya
An sake bude masallatan Juma'a a dukkannin kananan hukumomi 16 na jihar Kwara dan gudanar da sallar Juma'a. Wannan ya biyo bayan umarnin Sarkin llorin da Shugaban Majalisar Sarakunan Jiha, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari. Kamfanin dillancin labarai na NAN ya labarta cewa an rufe dukkan masallatan Juma'ah da ke fadin jihar tun daga watan Maris, a sakamakon barkewar cutar Coronavirus (COVID-19) a kasar. Al'ummar musulmai dake jihar sun nuna godiyarsu ga gwamnatin jihar da Mai Martaba bisa sake bude masallatan.