fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Kwararar kananan makamai

Kananan Makamai daga kasashe 21 na kwarara cikin Najeriya>>Bincike

Kananan Makamai daga kasashe 21 na kwarara cikin Najeriya>>Bincike

Tsaro
Wani Bincike na kwararru akan harkar tsaro, SB Morgan Intelligence yace makamai na shigowa Najeriya daga kasashe 21 da suka hada da Amurka, Iran, Israila da sauransu.   Wata kungiya me suna OSIWA ce ta dauki nauyin yin Rahoton wanda ya mayar da hankali kan kwarar kananan makamai cikin Najeriya. Rahoton yace kwararar makaman na da Alaka da rikice-rikicen dake faruwa a fadun Najeeiya, ciki hadda na manoma da makiyaya. Rahoton yace a Arewacin Najeriya ana samun karuwar kwararar kananan makamai ne saboda rashin ayyukan yi da rashawa da cin hanci.   Rahoton ya kara da cewa Rikice-rikicen da ake a jihohin Benue, da Filato ana amfani da kaso 50 na irin wadannan kananan makamai dake shigowa Najeriya. Sannan kuma iyakar Najeriya da kasashen Nijar da Chadi da basu da wan...