fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Kwarto

An kama Magidancin daya kashe kwarton daya kama tare da matarsa

An kama Magidancin daya kashe kwarton daya kama tare da matarsa

Auratayya
Wani magidanci ya kashe Kwarton da ya kama tare da matarsa me suna, Johane Mariya.   An kama Oscar Mazorodze dan ahekaru 27 da laifin kinsa, kamar yanda IHarare ta kasar Zimbabwe ta ruwaito.   Lamarin ya farune ranar 5 ga watan Maris bayan da Oscar ya koma gida daga wajan aikinsa ba lokacin da ya saba komawa ba. Ya iske kofar gidansa a Kulle inda daga baya bayan ya tabbatar da mutane a ciki ya fasa ya shiga ya tarar da Matarsa, Brenda da kwarton, Aikuwa be yi wata-wata ba ya shiga daki ya dauko wuka ya caccakawa kwarton.   An garzaya da kwarton Asibiti inda ya Mutu acan. Kotu ta rike mijin zuwa 19 ga watan Maris sanda za'a ci gaba da shari'a. Amma an bashi zabin neman Beli. It was alleged that Mazorodze who left work early and arrived home unexpected...